KO 'YAR GWAL SAI HAKA: Wa Zai Biya Naira Dubu Goma Domin Jin Tarihin Zahra Buhari?
KO 'YAR GWAL SAI HAKA: Wa Zai Biya Naira Dubu Goma Domin Jin Tarihin Zahra Buhari?

Daga Datty Assalafiy Wai Zahra Buhari za ta shirya wani taro a Abuja na wayar da kai da fadin tarihin rayuwarta,  kudin shiga dakin taron naira dubu goma (10,000), taron zai gudana ranar Asabar mai z…

Read more »

[VIDEO + AUDIO] Hamisu Breaker - Karshen Kauna

Albishirinku yan ma'abota sauraren wakoki a yau nazo muku da sabuwa wakar matashin mawakin nan Hamisu Breaker mai suna " Karshen kauna" wanda ya hwa bidiyon ta shida Rakiya musa wanda anka fi sani da…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Duk Macen Da Tace Fim Yafi Aure Tana Cikin Wahala - Halima Atete
Duk Macen Da Tace Fim Yafi Aure Tana Cikin Wahala - Halima Atete

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano An dade ba a ganin jaruma Halima Yusif Atete a cikin harkar fim, duk da kasancewar …

Read more »

Ina Maza Masu Kwadayin Auren Mata Masu Kudi?
Ina Maza Masu Kwadayin Auren Mata Masu Kudi?

Bambamcin Dake Tsakanin Soyayya Da Mace Mai Kudi Da Auren Mace Mai Kudi Idan Kana Soyayya Da Mace Mai kudi bata son barinka babu kudi a tare dakai.  Idan kana auren mace mai kudi bata son ganinka da …

Read more »

Dogon Zango Yayin Saduwa (Jima'i) Da Iyali Baya Kawo Haihuwar Namiji - Bincike
Dogon Zango Yayin Saduwa (Jima'i) Da Iyali Baya Kawo Haihuwar Namiji - Bincike

JARIDAR DIMOKURADIYYA:Wani likita da ya kware a harkar duba lafiyar mata mai suna Olatoye Ogundipe ya bayyana cewa daukar tsawon lokaci a wajen jima’i da yadda ake saduwa ba shine ke sa a haifi mace,…

Read more »

Tsohon Gwamnan Jigawa Saminu Turaki Ya Angonce? (Kalli Hotunan Yar Kwalisarsa)

Shafin rariya a facebook ya wallafa wannan labari. An yi ta watsa hotunan yau a kafafen sadarwar zamani musamman ga al'ummar Jigawa, amma har yanzu majiyar mu ba ta tabbatar da gaskiyar labarin ba. M…

Read more »

Ashe Malam Ya Iya kwallo - Ministan sadarwa, Sheik Pantami, Ya taka leda (Bidiyo)
Ashe Malam Ya Iya kwallo - Ministan sadarwa, Sheik Pantami, Ya taka leda (Bidiyo)

A yau ne ministan sadarwa da tattalin arzikin ilmin zamani, Dakta Isa Ali Pantami, ya taka leda a taron gwajin fasahar 5G da kamfanin sadarwan MTN tayi a ofishinta dake Abuja. Shehin Malamin kuma haz…

Read more »

Babban Burina Na Inganta walwalar Duk Wani Dan Najeriya – Inji Buhari
Babban Burina Na Inganta walwalar Duk Wani Dan Najeriya – Inji Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya himmatu matuka wajen habbaka walwalar yan Najeriya tare da inganta rayuwarsu, kamar yadda ya bayyana ma taron gwamnonin jam’iyyar APC a garin Jos na …

Read more »

Bani Da Burin Da Ya wuce Na Ga Na shirya Fim Wanda Zai Taba Rayuwar al’umma – Rahama Sadau
Bani Da Burin Da Ya wuce Na Ga Na shirya Fim Wanda Zai Taba Rayuwar al’umma – Rahama Sadau

Fitacciyar Jarumar Fina-Finan Hausa Rahama Sadau ta bayyana cewa tana da wani burin da ta dade tana dakon shi, domin ta shirya fim din da zai ilmantar da al'umma tare da taba rayuwa da  matsalolin da…

Read more »

Kannywood na samun cigaba yanzu sosai -Hassan Giggs
Kannywood na samun cigaba yanzu sosai -Hassan Giggs

Northflix ta ruwaito,Fitatcen mai ba da umarni a masana’antar Fina-Finan Hausa ta Kannywood Hassan Giggs wanda yayi fice wajen bada umarnin a kan finafinai irin na suddabaru ta hanyar amfani da na’ur…

Read more »

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Fati Nijar Ta Samu Mukamin Gimbiyar Mawakan Turai
Fati Nijar Ta Samu Mukamin Gimbiyar Mawakan Turai

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano A kowanne lokaci dai tauraruwar fasihiyar mawakiya Fati Nijar sai kara dagawa ta ke…

Read more »

Dalilin Da Yasa Nayi Hijira Daga Kano zuwa Kaduna ~ Adam A zango

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Adamu Zango ya bayyana cewa ya kauracewa jihar Kano da zama zuwa jihar Kaduna, har sai zuwa nan gaba. Jarumin ya bayyana hakan n…

Read more »

Ba Ni Da Wata Sana'ar Da Ta Wuce Fim - Fati KK
Ba Ni Da Wata Sana'ar Da Ta Wuce Fim - Fati KK

Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Fitacciyar jaruma Fatima Sadisu wadda aka fi sani da Fati K K, ta bayyana cewa ta d…

Read more »
 
Top