Mai Gida A Tsakanin Iyalansa
Mai Gida A Tsakanin Iyalansa

Kowa yana son farin ciki, amma ‘yan kadan ne suka fahimci yadda za su samu farin cikin daga wajen iyali.  Wanda ya ke zaton yin aure da kyakkyawar mata, katon gida ko samun babban mukami shi ne hanya…

Read more »

Amfanin Man Almond A Jikin Dan’adam
Amfanin Man Almond A Jikin Dan’adam

Almond wasu tsirran wata bishiya ce masu siffar diyan dabino alhali ba dabinon ba ne. Da larabci ana kiran ta suna zaitul Lauz. Ya samo asali ne a yankin gabas ta tsakiya da kuma gabacin Asia.  A waj…

Read more »

Akwai Wasu Abubuwan Da Masoya Ba Su So A Lokacin Zance
Akwai Wasu Abubuwan Da Masoya Ba Su So A Lokacin Zance

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Video: Kalli Yadda Saurayi Yayi Tsirara A Gaban Budurwa (Lalacewa)
Video: Kalli Yadda Saurayi Yayi Tsirara A Gaban Budurwa (Lalacewa)

Saurayi Yayi Tsirara A Gaban Budurwa shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

'Yan bindiga sun sace Daraktan Kannywood
'Yan bindiga sun sace Daraktan Kannywood

Wasu 'yan bindiga a Najeriya sun sace daya daga cikin fitattun Daraktocin fina-finan hausa na Kannywood, Salihu Mua’zu a lokacin da yake kan hanyarsa ta zuwa birnin Jos daga jihar Kaduna, yayinda suk…

Read more »

Mun gaji da fina-finan Hausa na soyayya – Shugaban MOPPAN

Shugaban Hadaddiyar Kungiyar Masu Shirya Fina-Finan Hausa (MOPPAN) Kabiru Maikaba ya ce suna shirin fara hana masu shirya fina-finai yin fim din soyayyya don saboda su mayar da hankali kan wasu batut…

Read more »

Wata sabuwa A kannywood !Zan shahara fiye da Rahama Sadau Da Ali Nuhu, - Rahama Kumo.

Sabuwar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa, Rahama Ibrahim Kumo, a zantawarta da Legit.ng TV Hausa, ta ce tana ji a jikinta za ta zarce Rahama Sadau da shi kansa Ali Nuhu shahara a nan gab…

Read more »

Garabasar Raya Dararen Goman Karshe
Garabasar Raya Dararen Goman Karshe

A uzu billahi minas shaidanir rajim. Bismillahir rahmanir rahim. Wa sallallahu alan Nabiyyil karim.  Assalamu alaikum warahmtullahi Ta’ala wa barkatuh. Masu karatu barkan mu da sake haduwa a wannan m…

Read more »

Idan Datti ne yasa na musulunta kada Allah ya bani Abun da nake nema - inji Munirat Abdulsalam
Idan Datti ne yasa na musulunta kada Allah ya bani Abun da nake nema - inji Munirat Abdulsalam

ALHAKINA NE DANA SAURAN MUTANE YA FARA BIBIYAR DATTI ASSALAFIY; Inji Munirat Matashiya Munirat Abdulsalam ta chachchaki masu sukar bayyana Hotunan Datti Assalafy, don an bayyana Hotunan sa. Munirat T…

Read more »

Yanzu-yanzu: Shikenan, kotun koli ta yi fatali da dukkan kuri'un da APC ta samu a Zamfara
Yanzu-yanzu: Shikenan, kotun koli ta yi fatali da dukkan kuri'un da APC ta samu a Zamfara

Mun samu labari yanzun nan daga kotun kolin Najeriya inda akayi zama ta karshe kan zaben gwamnan jihar Zamfara. A halin da ake cikin yanzu, kotun kolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa jam'iyyar All Pr…

Read more »

YADDA ZA'A TATTAUNA MATSALAR ZAMAN AURE
YADDA ZA'A TATTAUNA MATSALAR ZAMAN AURE

Lokacin da mace ko namiji suke cikin fishi suna yiwa juna magana mara dadi, kowa yana kokarin ya bada nasa uzurin, a lokacin duk basu sanin yadda maganar ke cutar da abokin zaman ba, in mace ko namij…

Read more »

ZAMANTAKEWAR RAYUWAR AURE MU A YAU
ZAMANTAKEWAR RAYUWAR AURE MU A YAU

A wannan rubutu namu zamuyi kokarin kawo matsaloli da banbance banbance da ake samu a tsakanin mace da namiji da kuwa hanyoyi dazasubi wajen gane junansu da gyara soyayyarsu. rashin gane wannan banba…

Read more »

Illar Rashin Godiya Ga Miji
Illar Rashin Godiya Ga Miji

Masu karatu, ina muku kyakkyawar gaisuwa assalamu alaikum warahmtullah. Barkan mu da sake haduwa a wannan makon a cikin wannan fili naku mai tarin farin jini. Ina fata uwargida, amarya da sauran abok…

Read more »

VIDEO : Kalli Irin Dauka Rai Da Maryam Yahya Tayi A Saudia Don Ta Ga Dan Wasan Kwallon Kafa Pogba

Maryam yahya matashiyar jaruma ce da ta kasance daya daga jaruman masana’antar shirya fima-finan hausa ta kannywood da suka samu zuwa saudia yin aikin ummarah na azumi. Ta daura hotonta rike da akwat…

Read more »

Maganin Kishi A Saukake Ga Mata
Maganin Kishi A Saukake Ga Mata

Wai me ya sa hakuri idan an yi miki kishiya yake da wahala ko da kuwa an gaya miki kafin ayo ta? A da tunanina kamar kowace mace shi ne muddan miji ya ce zai kara aure, to tabbas ya dena son matarsa.…

Read more »
 
Top