Auren Wuri Yafi Zinar Wuri : Auren Gata Ya Jawo Cece Kuce A Arewa Dan shekara 17 Dan Jss3 zai angwance a sokoto (kalli Hotunan)

A gaskia wannan halayya ta mutanen sokoto tana burgeni sosai kuma abin koyice ga sauran jahohi a nigeria. Wasu na ganin hakan ba dai-dai ba ne, ya Kama a fara koyawa yara Sana’a da karatu kamin ayi m…

Read more »

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraj'un Mahaifiyar Shehin Malami Dr. Mansur Sokoto Ta Rasu
Innalillahi Wa'inna Ilaihirraj'un Mahaifiyar Shehin Malami Dr. Mansur Sokoto Ta Rasu

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Mahaifiyar Shehin Malami Dr. Mansur Sokoto Ta Rasu Allah Ya yi wa mahaifiyar Sheikh Dr. Mansur Sokoto rasuwa a daren nan. Za a sallaci gawar ta a Masallacin Shehu …

Read more »

Aski Yazo Gaban Goshin Nafisa Abdullahi Zata Shiga Sahun Ma'aurata

Wannan wani masoyin tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ne da ya hada hotonshi dana jarumar saboda irin soyayar da yake mata har ya nuna alamar kamar an kusa daura musu aure. Wannan hoton d…

Read more »

Shawarwari Ga Ma’aurata Kafin A Daura Musu Aure
Shawarwari Ga Ma’aurata Kafin A Daura Musu Aure

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Abinci 5 da ke lalata hantar dan adam

Ass © Sirrinrikemiji …

Read more »

Cututtuka 5 da ganyen mangoro ke magani a jikin dan adam
Cututtuka 5 da ganyen mangoro ke magani a jikin dan adam

Ganyen Mangwaro ya kunshi sunadarai masu tasirin gaske ga lafiyar dan Adam wajen kawar da wasu cututtuka da suka saba addabar al’ummar musamman a wannan zamani. Ire-iren wannan sunadarai sun hadar da…

Read more »

Mutum uku sun haifi da daya
Mutum uku sun haifi da daya

Likitoci wadanda suka kware a bangaren haihuwa a kasar Girka da Sipaniya sun ce sun samo wani jariri ta hanyar kimiyya daga kwayaye na jikunnan mutane uku domin magance matsalar rashin haihuwar wata …

Read more »

Karanta abinda Adam A. Zango ya cewa Ali Nuhu bayan da aka sasantasu

Bayan sasanta war da dattawan Kannywood sukawa taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu da Adam A. Zango akan rashin jituwar da aka samu a tsakaninsu, Adamun ya fito yayi fatan Allah ya gafarta musu shi d…

Read more »

Kalli hotunan wanda Nafisa Abdullahi zata aura

Wannan wani masoyin tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ne da ya hada hotonshi dana jarumar saboda irin soyayar da yake mata har ya nuna alamar kamar an kusa daura musu aure. Wannan hoton d…

Read more »

Download Daren Farkon Amarya Da Ango Mobile Application
Download Daren Farkon Amarya Da Ango Mobile Application

 Bayani Dalla Dalla Game Da Yanda Ake Saduwa Da Amarya A Daren FarKo.. Yadda ake saduwa da amarya Irin kwanciyar da akeyi da sabuwar amarya dalilin rashin ganin jini a saduwarku ta farko Yadda zakayi…

Read more »

Shin Da Gaske Ummi Zeezee Ta Kira Hadiza Gabon Yar Madigo ?

A kwanakin bayyani ina fatan kunga irin rubuce rubuce da sunkayi yawo a social media musamman facebook ana cewa ummi zeezee ta kira Hadiza gabon yar lesbian. Ga jawabin Ummi zeezee daga shafinta na i…

Read more »

[Video] Shiga Ku Kalli Zagin Da Aina'u Ade Ta Yiwa Ganduje Da Yan Gandujiyya

Jarumar wacce take nuna goyon bayanta ga Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar PDP ta fusata ne lokacin da abokan Sana'arta na kannywood masu goyon bayan Ganduje suke sukarta akan tana kaunar Abba Gida-Gida …

Read more »

Masha Allah ! An Sasanta Ali Nuhu da Adam A Zango A Yau

Alhamdulillahi kamar yadda munka kawo muku  zaman sasantawa tsakanin jarumai biyu a yau to Alhamdulillahi an samu sa'a ga Martanin daya daga cikin manya kannywood "Mun wa Allah godiya bisa samin sasa…

Read more »

Darasin Da Iyaye Zasu Koya Akan Rayuwar Amina Amal - Daga Datti Assalafiy
Darasin Da Iyaye Zasu Koya Akan Rayuwar Amina Amal - Daga Datti Assalafiy

Wannan yarinyar mai kyau irin na 'dan maciji asalinta 'yar Kasar Kamaru ce, ance a cikin 'yan wasan kwaikwayo na hausawa babu wanda yake burgeta kamar wani katon 'dan rawa kuma 'dan daudu, rana tsaka…

Read more »

Wata sabuwa ! An Kwantar Da Amina Amal Saboda Dukan Da Gabon Tayi Mata
Wata sabuwa ! An Kwantar Da Amina Amal Saboda Dukan Da Gabon Tayi Mata

JARIDAR DIMOKURADIYYA: Rahotanni sun tabbatar da cewar yanzu haka Jaruma Amina Muhammad Amal, ta kwance share share bata da lafiya tun bayan da Jaruma Hadiza Gabon tayi mata dukan tsiya da Belt. Raho…

Read more »
 
Top