Bayan sasanta war da dattawan Kannywood sukawa taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu da Adam A. Zango akan rashin jituwar da aka samu a tsakaninsu, Adamun ya fito yayi fatan Allah ya gafarta musu shi da Alin.

Snanan kuma ya godewa dattawan Kannywood din.

Post a Comment

 
Top