Hakika ilimin 'ya mace na da muhimmanci kwarai. Don haka ne a ke cewa idan ka ilmantar da ya mace to ka ilmantar da al'umma. A wannan takaitaccen makala zan dan tattauna ne akan muhimmancin karatun d…
Hakika ilimin 'ya mace na da muhimmanci kwarai. Don haka ne a ke cewa idan ka ilmantar da ya mace to ka ilmantar da al'umma. A wannan takaitaccen makala zan dan tattauna ne akan muhimmancin karatun d…
Bayan mawakin siyasar nan wato dauda dauda kahutu rarara ya daki wakarsa mai sun "Ganduje ya haye mun tafi rantsuwa" da yaci zabe. Sai gashi kuma jiya ya kara fitar da wata waka akan hawansa mai suna…
Wannan wata sabuwar wakace da rarara yayita yau dinnan da zafinta abinma sai kunyi dwnload Kun saurara. Domin Saukarda Wannan Sabuwar Wakar Saiku Shiga Kan Wannan Jan Rubutun Dake Kada ... Download Ga…
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Zainab Indomie kenan a wannan hoton nata da ta saka dandalinta na sada zumunta da muhawara, wasu dai sunce wannan hoton nata ya nuna jikinta da yawa, baikamata t…
Jarumar fim din hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton tare da wani bawan Allah a lokacin dataje kasar Nijar yin bikin sallah, saidai wau sunyi Allah wadai da wannan hoton nata saboda kirjinta daya f…
Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello ya fito fili ya bayyana cewa abokin aikinshi, Ali Nuhu ne ke turo yaranshi suna zaginshi da cin mutuncinshi hadda taba Iyayenshi, Bello ya kara da cewa…
KARANTA KA KARU Huwaallahul ladhii laa ilaaha illaa huwa. Allahu (Sunane na ubangiji) shin ne madaukaki acikin sunayensa. Yana daga fa'idar sa idan mutum ya karanta shi sau dubu (1000) Allah zai bash…
A wani rubutu da na taba yi mai taken: The Chronicle of Tension, Kano State vs Kano Emirate, na bayyana asalin yadda zamantakewa ke kasancewa tsakanin gwamnati da Masarautar Kano, tun daga zamanin sa…
Fasihin mawakin siyasa da ke Kano, Dauda Kahutu Rarara ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa an kona shagonsa na daukar wakoki da ke Zoo Road a Kano. Mawakin ya kuma musanta jita-jitar da ke yawo …
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi wadda aka fi sani da ‘Nafisa Sai Wata Rana’ a masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood, ta ce ta ki yi wa kowane dan takara kamfe ne saboda ba …
Hajara Isah Jalingo, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ce, inda ta yi manyan fina-finan Ingilishi na Kannywood kamar su ‘This is the Way’ da ‘Light and Darkness’ da kuma ‘There’s A Way’. A wata tat…
Wannan video wakar return of gwaska ne wanda jarumi kuma mashiryin fim din yayi wato adam a zango ya fitar a shafinsa na youtube shine munka dauko muku link dinsa daga channel dinsa munka kawo muku. …