Wani dan fulani masoyin tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa ya bayyana mai cewa burinshi ya hadu dashi kuma yanzu da suka hadu, idan bai kasance tare dashi ba to zai iya mutuwa. A wani hoton bidiyo…
Wani dan fulani masoyin tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa ya bayyana mai cewa burinshi ya hadu dashi kuma yanzu da suka hadu, idan bai kasance tare dashi ba to zai iya mutuwa. A wani hoton bidiyo…
Tauraron dan kwallon kafar kasar Misra/Egypt, Mohamed Salah ya gamu da mahaifiyarshi bayan da ya saka hotonshi yana rungumar wata masoyiyarshi a shafinshi na dandalin sada zumunta. Salah ya saka hoto…
Kidaina Sanya Hotonki Sai Kinyi Kyau Wani Ya Fadawa Maryam Gidado Da Yaga Wadannan Hotunan... Wadannan Hotunan Dai Sunjanyowa Maryam Gidado Gorin Tq Daina Sanya Hotuna Sai Tayi Kyau Ga Dai Hotunan Na…
Wannnan wasu kyawawan Hotunan fati washa ne da na burge jama'a da murmushi a da dai wasu sababbin salo na daukar hoto. ©HausaLoaded …
ALHAMDULILLAH Malam Ahmad Suleman Kano tare da abokan tafiyarsa sun kubuta daga hannun wadanda sukayi garkuwa da su a daren yau Laraba Dukkan godiya ta tabbata Allah, duk wanda ya taimaka ta kowani ba…
Saduwar aure babban ginshiki ne ko kuma a ce jigo ne a cikin zamantakewar aure wanda idan ana samun tangarda a kai walau ta bangaren mata ko mijinta, yana da matukar wahala zaman aure ya yi dadi. Wan…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata inda take tare da wani dan sama jannati suka diro daga jirgi yana makale a bayanta, Nafisa ta dauki hotunan ne a Dubai inda…
Wai Kintaba Aurene Naga Kirjinki Haka? Wani Ya Fadawa Amina Amal Dayaga Ta Sanya Wannan Hoton.. Wannan hoton dai ya janyo mata surutu a shafinta na instagram inda wasuma suke cemata wai ko ta taba y…
Yaudara wata aba ce da ke kasancewa a tsakanin mace da namiji, amma ba soyayyar hakika suke yi ba. Ta yiwu namijin yana sonta ba da gaske ba amma ita mace da gaske take yi har zuciyarta, ko macen ba …
Sanata Bala Mohammed, dan takarar gwamnan jihar Bauchi a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, ya lashe zaben kujerar gwamna bayan an kai ruwa rana tsakanin sa da gwamna mai ci, Mohammed Abubakar, na jam’i…
Labarin Tsige sarkin Kano daga mukaminshi karyane, Bashine abinda ke gabanmu ba tukuna - Fadar Gwamnatin Kano Biyo bayan ganin wasu hotuna dake ta yawo a shafukan sada zumunta inda aka ga wasu na yage…
Jagoran APC a jihar Benuwai, kuma tsohon Shugaban Kungiyar Dalibai ta Najeriya, NANS, Daniel Onjeh, ya barke da kuka jiya Lahadi, jin sanarwar Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benuwai ne ya lashe zaben g…
Matarnan da ake zargi da kashe mijinta a shekarar 2017 da ta gabata, Maryam Sanda ta bayyanawa kotu cewa dalilin fadan da ta yi da mijin nata, Bilyaminu Bello ta ga hotunan batsa na wata mata ne data…
Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo kenan a wannan hoton tare da wani abokin aikinta na kudancin kasarnan inda suka dauki hoton yana rike da kugunta, bayan data walllafa hoton, wasu daga cikin ma…
Wani bawan Allah ya caccaki jarumar Fim din hausa Maryam Yahaya, mutumin ya bayya Maryam a Matsayin wadda bata san darajar masoyanta ba kuma ya zazzageta yace sai tayi bakin jini, haka kuma ya mata a…