Matashinnan dan jihar Kano, Mubarak Bala wanda ya bayyana cewa be yadda da kasantuwar Allah ba yayi hira da kafar watsa labarai ta Aljazeera inda ya bayyana cewa ya jagoranci kafa wasu kungiyoyi guda…
Matashinnan dan jihar Kano, Mubarak Bala wanda ya bayyana cewa be yadda da kasantuwar Allah ba yayi hira da kafar watsa labarai ta Aljazeera inda ya bayyana cewa ya jagoranci kafa wasu kungiyoyi guda…
Yayin da ake ta yada jita-jita ta kafafen sada zumunta cewa jam’iyyar APC na wani kulle-kullen tube Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar Na Biyu daga sarauta muddun jam’iyyar ta APC ta c…
Shahararren masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari a shafukan sada zumunta, Rabiu Biyora yawa motarshi rubutun Next Level, watau mataki na gaba, yace tunda an tsallaka mataki na gaba ya kamata duk i…
Tauraruwar finafinan Hausa Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata data saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, mutane da dama da sukayi sharhi akan wannan hoton sunyi Allah wadai dashi, inda …
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta fitar da wani sako daya dauki hankulan mutane sosai, sakon dai da alama ta yishine akan ko dai wani aboki ko kuma saurayi da suka rabu, kuma da al…
Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala kenan a wadannan hotunan nata inda take tare da wasu abokan aiki da 'yan uwa nata, hotunan sun kayatar, saidai wasu sunyi kira a gareta da cewa kayan data sa…
Tauraruwar fina-finan Hausa da lokaci zuwa lokaci takan shiga cece-kuce saboda irin hotunan da take wallafawa a dandalinta na sada zumunta, Amina Amal ta fito ta caccaki wadanda suke sukarta akan hot…
Jam'iyyar PDP ta yi zargin cewa hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta kama membanta wanda shine mataimakin shugaban kwamitin yakin neman zaben ta na shugaban kasa, watau Barista…
Sabuwar hukumar da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kirkiro da zai mayar da hankali wajen da yankin Arewa maso gabashin Nijeriya, NEDC, za ta fara aiki nan bada jimawa da kudin fara aiki d…
Wani bawan Allah ya caccaki wani da ya ce wai kunyi mugunta ta kare a kanku, yace kunyi sak amma yanzu yazo yana aiken a bashi bashin taliya daya. Saidai wannan rubutu da yayi a shafinshi na Twitter …
Dan takarar shugabancin Najeriya na babbar jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, ya kaddamar da tawagar lauyoyin da za su kalubalanci sakamakon zaben shugaban kasa na ranar 23 ga watan Fabarairu da…
Wata babbar kotun tarayya a Najeriya ta rushe zaben da jam'iyyar PDP ta gudanar a jihar Kano wanda ya bai wa Abba Kabir Yusuf damar zama dan takarar gwamna a jam'iyyar. Alkalin kotun, Lewis Allagoa y…
Bayan labarin dakatar da dan takarar gwamnan Kano, Abba K. Yusuf da kotu tayi, me baiwa gwamnan Kanon shawara akan kafafen watsa labarai, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa, tun kamin ranar Asabar,…
Wata yarinya 'yar shekara 14 ta datse al'aurar wani mutum me suna Bashir Ya'u da ya yi yunkurin yi mata fyade a kauyen Yargasa na jihar Katsina. Jaridar Katsina Post ta yi rahoton cewa rundunar 'yan …
Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam Gidado kenan sanye da kaya masu kama da na bacci data saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, mutane da dama sunyi Allah wadai da wannan hoton data saka inda…