A yau munzo muku sabuwa wakar hamisu breaker mai suna " Kizauna Dani" wanda da jin taken wannan wakar kunsan akwai magana sosai acikin.

Nasan wannan fasihin mawakin baya bukatar dogon surutu daga wajenku ma'abota ziyarar wannan shafi da kuma saurarin wakokinsa.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top