kafin a sami gamsuwa wurin jima'i,ya zama dole a ga cewa an tsokano sha'awa,ta yadda jiki zai zama a shirye don yin jima'i.

Ana fara tsokano sha'awa ne ta hanyar wasa da nono.musamman kan nonon.sabuda wannan sashe yana da jin tabi musamman ma idan ana shafarsa da harshe,ko da yatsa,ko kuma a rika tsotsarsa.Idan an shafe shi sosai da harshe,ko da yatsa,ko kuma aka tsotsa shi yana mikewa kamar yadda beli yake mikewa,in an tsokano shi.

Yana daga abinda yake kara armashi,mutum ya rika wasa da kan nono tare da beli a lokaci guda.Wannan yana sa mace ta samu jin dadi.

((RABE RABAN KWANCIYA.))
1,kwanciyar gaba da gaba.
2,kwanciyar mimmike.
3,kwanciyar hawan doki.
4,yanayin zama.
5,kwanciyar gefe da gefe.
B,kwanciyar ba da baya.

((AMFANIN ABARBA..))
Abarba nada anfani sosai in ur sex life, in kina jin kasala baki son maigida ya neme ki to ki wuni kina shan abarba kafin lokacin harka yayi, haka kuma in mai gidan ne ke da kasala, wato baya dade wa yana sha'ani shima basai kin gaya mashi ba, ki yawaita yanka mashi abarba yana ci, sannan kuma abarba na karawa wa sperm din maza kyau da kamshi mai dadi, in mijinki mai son kina mashi socking ne to ki yawaita bashi abarba yana ci, yin hakan zai canza dandanon sperm dinshi daga kishiri kishiri zuwa dandono mai dadi kamar na lollipop ko wani sweet mai kamshi, sannan kema mace in kina yawan cin abarba, zaki dinga fitar da wani kamshi mai dadi daga vagina dinki, in oganki nakai baki wajen to baki da matsala don kuwa kamshin dadi zaiji, haka nan ina son mace tayi after period cleansing da abarba, wato bayan kin gama period dinki to ki jera kamar kwana uku kina shan abarba kamar sau uku a rana, yin haka nasa jinin wajen da jinin ya fita ya zama tight kuma yana kamshi mai dadi, kinga kenan in kin hadu da oga sai yanda kikayi dashi, da fatan kun gamsu and keep eating pineapple and stay clean and Head thi.

Post a Comment

 
Top