Yadda macen da ta haihu xata gyara kanta da kuma yan'mata da suka bude kafin ashiga daga ciki.
1)Garin Zogale
2)Qwaro
3)Man kadanya
4)Man shanu
5)Man xogale
Zakihadasu waje daya ki cakudasu ki barsu su hade jikinsu in matar aure ce wacce ta haihu ko kuma bata taba haihuwa ba zaki dibi kadan da yamma kiyi matsi dashi zuwa magariba xaki hade tsam tamkar sabuwar budurwa saiki wake.
ke kuma kina saura 1week Aurenki zakiyi amfani dashi for 3days zaki hade koda yatsa baxai iya shigewa wajen ba amma yan' mata Virgin wlh kar wacce ta gwada wannan saboda zaki shiga Uku dan zai xama maki matsala.
mace budurwa ko mataar Aure dole ta kiyaye wannan kuma in tanason ta xama mai qima dole saita kiyaye tsaftar Gabanta.
ba abunda yake saurin hada mace da gyara mace Irin BAGARUWA zaki fatasa baga ruwa ki ajje duk t[me da xakiyi tsarki dashi safe da yamma saiki debi kadan ki xauna a ciki xaki xama xam kullun qyam kike.
Ganyen Magarya...mafi aksarin yan'mata sun dauka St bath na ganyen marya sai matan Aure aa harda ku duk malaman kiwom lfy sunyi ittifakin ba wani sabulu dayakai magarya tsaftace gaban mace
Xaki tafasa shi saiki tace ki zuba Turaren Miski aciki.kina wanke gabanki duk safe da yanmma ko kiyi st bath dashi...wannan yana daukaka mace wajen mijinta saboda xakina tashin qamshi kuma xaki xama qyam dake.
Mace koda yarinyace tsarki da ruwan sanyi yana sa wannan abubuwan .
Rashin canxa pantie ya wuni shima yana kawo wannan matsalaar mace wayayya tana Ajje panties a rana tana canxawa sau biyu xuwa uku
saboda duk time din mace tai tsarki ruwa ko danshi yana sauqa akan pant naya kuma yana wannan matsalaar kuma mijinki zai washeki bakida qima.
Dole Budurwa ko mataar aure bayan al’ada ki nemi turaren Miski kibii dukkan inda jinin ya bata ki gogeshi sannan ki dangwala da auduga kisa a gabanki naki 4hours saiki cire ki shiga wanka
bayan kin gama wanka daman ganyen magaryan da kika dafa yana ajje saiki zuba Miskin aciki ki shiga ki xauna ya ratsaki xaisa gabanki ya hade saboda budewar da yayi xaikuma na tashin qamshi ga qarin lafiyan gaba sannan ki markada zogale danye ki tace ki xuba xuma kisha
Saboda xakiga dole inkin haihu komai naki ya ragu Breast sun xube jiki yayi sako sako abunda larabawa ke amfani dashi shine Alkama zaki sami Alkama ki bayar a nika miki kina dama kunu da ita saiki xuba madarar Luna saboda itace madara mai kyau ko kuma ki sami asalin madarar shanu kina xubawa akan kunun alkama kina sha sannan ki nemi bra matsattse kina sawa Breast naki zasu tashi su tsaya kamar budurwa...yan'mata ma wanda brst nasu ya xube xasu naa shaa baxaki tsaya ba har sai kinga yadda yai maki
Gyaran jiki
Ba abunda ke gyara jiki naci in ba kayan itaceba fruit saikuma cin danyen tomatir da cucumber kina cinsu inkin yanka sai kuma zogale ki markada kina shansa da madarar luna sai ki kiyaye shiga rana sannan ki tafasa ruwan kaninfari da xuma kina sha yana saukar da ni’ima ga gyara fata...
Yawanci ba kowa ba ne ya san alfanunsa ba. Yawanci Hausawa ba su cika damuwa da shi ba, sai wasu ƙabilu dake maƙwabtaka da su. Riɗi daga darajarsa ya kamata mu fahimci lallai yana ƙunshe da amfani mai yawa ko ga zakkarsa idan muka duba. Riɗi yana da amfani mai yawa a jikin mace da namiji.
Ga Mace yana mata matuƙar amfani ga mahaifarta, don yana wanke dattin mahaifa, da rikirkicewar al’ada.Yana kuma saka mace saurin ɗaukar ciki, da samun lafiyar mahaifa da rigakafin kamuwa da ciwon dajin mahaifa da sauran wasu cututtukan da suka shafi mata. Yana saka jikin mace ya daina bushewa da taushin fata.
Idan za kiyi amfani da riɗi wajen neman lafiya,to aƙalla ki yi kwana biyu kina aikinsa, kafin ki kai ga samun garinsa yadda ya kamata. Da farko za ki gyara Riɗinki ta hanyar wanke shi sai ki bar shi ya bushe, sannan a niƙa shi zuwa gari.
Za kiga ya dunƙule saboda yana da mai, sai ki baza shi ya ƙara bushewa, sai ki zuba a turmi, harki samu ya warware. Sai ki riƙa ɗiba kina sha a nono, ko ki ci shi haka nan. Amma ana so ki ɗan ba shi tsoro da wuta
Na biyu kuma kina iya samun ƙwai kamar guda uku, ki fasa su, ki samu tumaturi, manya guda uku, ki zuba dafaffen zogale a matsayin albasa, ammah ya fi albasar da kike sakawa yawa. Ki sa Maggi, Gishiri yaddah ki ke so, ki juya, sosai sannan ki soya.
Suyar ba za ta kafe ba, za ta dagargaje, ta yi miki ruwa-ruwa, ki zauna ki cinye. Idan kina da madarar shanu, ki dora a kai. Idan babu ki sami kamar Yoghurt ko nonon shanu, ki ƙara masa ruwa, ya yi tsululu, ki sa Suga ko zuma kaɗan, ki juya sannan ki shanye.
Irin waɗannan abinciccikan suna da kyau mata su riƙa amfani da su a kowane lokaci.
Haka ma Ƙwai, kamar yadda kowa ya sani ne cewa dafaffan ƙwai ya na ɗaya daga cikin nau’o’in kayan abincin da ke gina jiki. Kazalika da yawa daga mutane ba su san cewa ƙunduwar dake tsakiyar ƙwai ta fi farin da ke kewaye da ita fa’ida a ɓangaren gina jiki, ƙara lafiya, kuzari tare da sanya ƙwarin jiki ga ɗan Adam.
Da akwai labaran ƙanzan kurege da aka jima ana yayatawa, cewa wai duk wanda ke cin ƙunduwar ƙwai akwai yiwuwar ya kamu da ciwon zuciya, wannan dalili ne ya kan sa wasu mutune ya cire ƙunduwar ƙwan sun yasar a sau da dama, sannan su cinye ragowar farin dake kewaye da ita.
Dangane da wannan jita-jitar ne ya sanya ni sha’awar tantancewa tare da fitar da gaskiya dake tattare da lamarin ta hanyoyin binciken da masana lafiya a duniya suka fitar.
Kamar yadda binciken ya nuna, cin dafaffen ƙwai tare da ƙunduwarsa baki ɗaya, ya na matuƙar rage ƙiba tare da sanya ƙoshin lafiya. Saboda haka, yasar da ƙunduwar ƙwai ba dabara ba ce, idan aka yi la’akari da irin rawar da take takawa wajen gina jiki da kuma ƙara ingantacciyar lafiya ga jikin bil-Adama.
Haka zalika, kai tsaye za a iya cewa, cin dafaffen ƙwai a matsayin karin kumallon safe ga ɗan Adam, na yin tasiri ta yadda duk wani abu da aka ci wadda ke sanya ƙiba, to ko kaɗan a wannan ranar ba zai yi tasiri ba.
Har ila yau a wani binciken da aka gudanar a ƙasar Amurika, ya nuna cewa, waɗanda ke amfani da dafaffen ƙwai a matsayi karin kumallon safe ba za su taɓa zama ɗaya da waɗanda ba sa yi da shi ba, ta fuskar rage ƙiba, tare da sanya kuzari da kuma yalwata lafiyar jiki baki ɗaya.
A wani ɓangare kuma, idan mace na da buƙatar rage ƙiba, to abu mafi sauƙi da ya kamata ta yi a taƙaice shi ne kamar haka:
Abu na farko da za ta nema shi ne zogale, bayan an gyara an wanke shi, sai a markaɗa, sannan a tace ruwan, kana a riƙa sha safe da kuma dare, ma’ana kullum sau biyu a rana.
Sai dai kar a manta binciken ya bayyana cewa, akwai yiwuwar sanya gudawa, saboda an hau turbar rage ƙiba ne.
Muddin aka yi amfani da wannan dabara kamar yadda aka bayyana, to mace za ta rage ƙiba sosai da sosai.
Sannan kuma ga wacce take da tumbi, sannan ta ke son rage shi, to sai ta sami sassaƙen Gamji ta haɗa da ‘yar jar kanwa, sannan a tafasa a riƙa sha, in Allah Ya yarda za a neme shi a rasa.
Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su da matsalar daukewar ni’ima da kuma daukewar sha’awa.
Abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci, domin karuwar ni’imar jikinmu da da jin dakin mazajenmu:-
A na son mace ta dinga cin daya ko biyu daga cikin wadannan abubuwan kullum a rana; a cikinsu akwai abubuwa masu saukin kudi wadanda duk rashin hadi ki ko rashin halin maigida, zai iya siya, kuma wadannan abubuwa su na kara lafiya da kuzari a jikkunan al’umma kuma garkuwa ne ga kamuwa da wasu cutukan. Haka kuma ya na karawa mata ni”ima da jin dadi wajen mazajensu.
Wadannan ba wasu abubuwa ba ne illa:
Kankana, Ayaba ,Gwanda, Goba, Lemo, Tumatir, Rake, Aya, Kwakwa, Dafafiyar gyada, Zuma, Nono, Madara, Madarar Shanu, Gurji, Dabino, Chukwi, Zogale, Ruman, Inibi, Tuffa, Zaitun.
Misali yau idan ki ka sami jikakkiyar ayarki ki ka ci, gobe ki sami raken ki ki sha, jibi ki sami nunannun tumatur dinki manya guda biyu ko uku ki shanye, gata ki sha kankana ko nono. Ki dinga cin abu kala biyu a cikinsu, to wallahi Ina tabbatar mi ki banda ni’ima, hatta fatar jikinki sai ta murje ta goge ta yi kyau.
Sannan wasu daga cikin su a na shan ruwansu domin ni’ima ta musamman ko a sarrafa wani abin da ruwan, don samun dauwamamman jin dadin ma’aurata, kamar:
Ga kadan daga cikin yadda a ke sarrafa wasu ruwan daga ciki:
1) Ruwan Kankana, Ayaba Manya Uku, Kankana Kwata da Tuffa: Ki hada ki markada ki zuba madarar ruwa gwangwani daya, zuma yadda ki ke so, ki sa kankara ya yi sanyi, ku sha kamar juice ke da maigida. Ya na karin ni’ima da kaurin maniyyi.
2) Ruwan Tumatir: Ki markada tumatir biyu, ki zuba ruwan a cikin kwai uku, ki sa magi da albasa ki soya ya yi ruwa-ruwa ki ci. Shi ma ya na saukar da ni’ima sosai da saka jin dadin auratayya, sannan hakan ya na saka gogewar fata.
3) Ruwan Kwakwa: Ki fasa kwakwarki ki tsiyaye ruwan cikin kwakwar, sannan ki bare bakin bayan kwakwar ki goga kwakwar da ‘greater’, sannan ki markada a ‘blander’, sai ki zuba ruwa a kan markadaddiyar kwakwar ki tace ruwan ki fidda dusar. Da ma kin bare dabinonki cikin gwangwanin madarar ruwa daya.
Ki jika dabinon ya yi laushi sai ki markada ya yi laushi sosai, sai ki zuba a kan ruwan kwakwar, sannan ki zuba ruwan da ki ka fasa kwakwar ya zubo a ciki. Ki zuba zuma da garin madara cokali uku a ciki, ki juya sosai. Ki sa a firij ya yi sanyi ko ki saka kankara. Idan ba ki son sanyi sai ki sha a haka. Ki yini ki na sha; kar ki barshi ya kwana. Hmmm zumdum! Ba zan ce komai ba, sai kin gwada kawai, uwargida za ki ban labari.
4) Ruwan Zogale: Amfanin ruwan zokage ba zai lissafu ba a maganin cututtukan da ya ke yi ma na a jikinmu. Amma zan yi bayanin amfaninsa a bangaren karin ni’ima a jikkunanmu ne kawai.
6) Ruwan Rake: Ki bare rake ki yanka gutsu-gutsu ki daka a turmi ko ki markada a ‘blander’ ki na yi ki na kara ruwa a dusar raken ki na matsewa. Idan kin sami ruwan rake kamar cikin jog daya.
Sai ki sami ruwan tafasashshen baure jog daya. Sai ruwan jangari da jangagai da alewar mata da a ka tafasa su guri guda a ka tace su ma jog daya. Sai ki zuba wannan ruwayen naki a wuta ki zuba zuma kofi daya, ki yi ta dafawa har sai ruwan ya kone ya zama kamar cikin jug daya, sai ki sauke.
Amma za ki sa kaninfari da kayan kamshi a dahuwar. Idan ya huce sai ki juye a abu mai kyau. Ba zai lalalce ba. Kullum ki sha ludayi daya. Zai ratsa jikinki ki sami dauwamammiyar ni’ima. Mai gida zai dinga jin dadinki ya na gamsuwa da ke sosai. Tsimin rake kenan.
Post a Comment