
Man gyada baka barci ya rerawa Aisha buhari waka mai taken "Aisha Indo" wanda a ciki babu abinda yake sai yabon ta akan mijinta.
Daman hausawa kance albarkacin kaza Kadangare ke Shan ruwan kaso to wannan akwai kamshin gaskiya a wannan karin maganar bahaushe.
Yana da kyau ku saurari wannan waka saboda Nazifi dai ba sai ance muku komai ba daman kunsan shi.
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.