Sabuwar Wakar Muazz Hajj Camp tare Da Hamisu Breaker mai suna ” Tanadin So Mix ” wannan wakar takuce masoya domin nishadantar da ku masoya a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:

– Hamisu braker ne

– Tare da el-muazz hajj camp mai waka

– Tanadin soyayya nayowa mai alkunya

– Karki juyan baya taho muyo soyayya

– So kamar kabari ne na riga na fada

– Ba fita tunda farin cikin ganina kece

– Tanadi naimiki yar uwa ki duba ki gani

– Idan so cutane hakuri zai zamo magani


                                          Download Music Now 

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top