image ©Twitter

Tauraron me bayar da umarni na fina-finan Hausa, Aminu Saira yayi wata magana ta barkwanci akan kalaman shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan masu satar akwatin zabe, inda ya rubuta a dandalinshi na sada zumunta cewa, da ka sace akwatin zabe sai kaji ana Man rabbuka.

Post a Comment

 
Top