Tauraron fina-finan Hausa kuma me goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar watau Abba El-Mustafa kenan a wannan hoton inda yake tare da jigo a PDPn, Buba Galadima.

Post a Comment

 
Top