Babbar kotun gwamnatin tarayya dake da zamanta a babban birnin tarayya, Abuja ta bayar da umarnin sakin Sarki Sanusi II da ake mai daurin talala a garin Awe na jihar Nasarawa bayan saukeshi daga sarau…
Babbar kotun gwamnatin tarayya dake da zamanta a babban birnin tarayya, Abuja ta bayar da umarnin sakin Sarki Sanusi II da ake mai daurin talala a garin Awe na jihar Nasarawa bayan saukeshi daga sarau…
Mazauna garin Awe sun bayyana jin dadin su da aka kawo tsohon sarkin Kano Sanusi garin Awe domin ya zauna. Mazauna garin sun ce wannan abu yayi musu dadi matuka. Jaridar Premium Times ta rawaito Dau…
Yan tawagar kungiyar kwallon kafa ta Chelsea da sauran ma’aikatan kungiyar sun kebance kansu da kansu a yayin da suke da wasa tasakanin suda Aston villa saboda fargabar Coronavirus/COVID-19. Alamun cu…
Coronavirus: Gwamnatin tarayya ta yi kashedin hana musayar hannu, da rungume rungumen juna. A sakamakon coronavirus, Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya gargadi ‘yan Najeriya a kan mus…
Mutumin da ake ya madidi akan sa, ya zo ne dan ya gaishe da Shugaban kasa ne, Cewar Fadar Shugaban Kasa. Mutumin da ake zargin ko ya kaiwa shugaban kasa hari a kebbi, ya so ne domin ya gashie da Shu…
Kungiyar Manchester City ta bayyana cewa ana binciken dan wasanta dan kasar Faransa, Benjamin Mendy kan muguwar cutarnan ta Coronavirus/COVID-19. Hakan ya farune bayan da wani dan uwan Mendy ya kamu…
A karo Na biyu an samu dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Juventus ya kamu da cutarnan ta Coronavirus/COVID-19. Dan wasan Paulo Dybala El-Nacional ta ruwaito cewa ya killace kansa kamar yanda dokar …
Wasu gun-gun ‘yan mata sun cafke wani matashi da suke zargi da satar lefen ‘yar uwar su a unguwar Sheka Rigar Kuka dake nan Kano. Wasu daga cikin ‘yan matan da sukayi rubdugu wajen cafke matashin sun …
Gwamnan Jihar Nasarawa Injiniya Abdullahi Sule da sarakunan Lafiya da Awe sun ziyarci tubabben Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II a garin Awe. Gwamnan ya isa Awe ne da missalin karfe 5:10 na yamm…
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Kebbi a ranar Alhamis, don bude bukin al’adun gargajiya da kamun Kifi a Argungu. A lokacin da shugaban yake zagayawa don ganin yadda ake …
Juventus ta sanar cewa, dan wasan bayanta dan asalin kasar Italiya, Daniele Rugani na dauke da cutar Coronavirus. Kungiyar ta ce, tana daukar matakan killace dan wasan da sauran mutanen da ya yi mu’…
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da sabbin matakan hana shigowar baki daga kasashen Turai cikin Amurka da zummar yaki da cutar Coronavirus. Sai dai shugaban ya ce, tsauraran matakan ba za su sh…
Bincike ya nuna cewa mai horar da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Mikel Arteta na dauke da cutar Coronavirus. An tabbatar da hakan ne bayan gwajin cutar da aka yi masa. Tun bayan wasa…
Ganduje Yasa Anyo Waje Da Kayan Ofis Din Sheikh Aminu Daurawa wai mene dalilin da yasa gwamnatin Ganduje Tasa Akayo Waje da kayan sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Aka kuma gar kame ofis din nasa a jiya t…
Jaruma kubura Dako Tafutar Da Hotunan Tsuraici Bayan Dadewa Ba aji Ta a Hausa Film Ba Tsohuwar futacciyar jarumar nan kubura dako ta futar da wasu hotunan tsuraici bayan dadewa baa ganinta acikin mas…