Albishirinku yan ma'abota sauraren wakoki a yau nazo muku da sabuwa wakar matashin mawakin nan Hamisu Breaker mai suna " Karshen kauna" wanda ya hwa bidiyon ta shida Rakiya musa wanda anka fi sani da…
Albishirinku yan ma'abota sauraren wakoki a yau nazo muku da sabuwa wakar matashin mawakin nan Hamisu Breaker mai suna " Karshen kauna" wanda ya hwa bidiyon ta shida Rakiya musa wanda anka fi sani da…
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano An dade ba a ganin jaruma Halima Yusif Atete a cikin harkar fim, duk da kasancewar …
Bambamcin Dake Tsakanin Soyayya Da Mace Mai Kudi Da Auren Mace Mai Kudi Idan Kana Soyayya Da Mace Mai kudi bata son barinka babu kudi a tare dakai. Idan kana auren mace mai kudi bata son ganinka da …
JARIDAR DIMOKURADIYYA:Wani likita da ya kware a harkar duba lafiyar mata mai suna Olatoye Ogundipe ya bayyana cewa daukar tsawon lokaci a wajen jima’i da yadda ake saduwa ba shine ke sa a haifi mace,…
Shafin rariya a facebook ya wallafa wannan labari. An yi ta watsa hotunan yau a kafafen sadarwar zamani musamman ga al'ummar Jigawa, amma har yanzu majiyar mu ba ta tabbatar da gaskiyar labarin ba. M…
A yau ne ministan sadarwa da tattalin arzikin ilmin zamani, Dakta Isa Ali Pantami, ya taka leda a taron gwajin fasahar 5G da kamfanin sadarwan MTN tayi a ofishinta dake Abuja. Shehin Malamin kuma haz…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya himmatu matuka wajen habbaka walwalar yan Najeriya tare da inganta rayuwarsu, kamar yadda ya bayyana ma taron gwamnonin jam’iyyar APC a garin Jos na …
Fitacciyar Jarumar Fina-Finan Hausa Rahama Sadau ta bayyana cewa tana da wani burin da ta dade tana dakon shi, domin ta shirya fim din da zai ilmantar da al'umma tare da taba rayuwa da matsalolin da…
Northflix ta ruwaito,Fitatcen mai ba da umarni a masana’antar Fina-Finan Hausa ta Kannywood Hassan Giggs wanda yayi fice wajen bada umarnin a kan finafinai irin na suddabaru ta hanyar amfani da na’ur…
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano A kowanne lokaci dai tauraruwar fasihiyar mawakiya Fati Nijar sai kara dagawa ta ke…
Fitaccen jarumin fina-finan Hausa Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Adamu Zango ya bayyana cewa ya kauracewa jihar Kano da zama zuwa jihar Kaduna, har sai zuwa nan gaba. Jarumin ya bayyana hakan n…
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Fitacciyar jaruma Fatima Sadisu wadda aka fi sani da Fati K K, ta bayyana cewa ta d…
Kaushin fata abu ne wanda ke addabar fatar mutum musamman a lokacin sanyi. Akwai ababen da ke sanya kaushin fata kamar yawan shekaru da rashin cin abinci mai gina jiki da kuma jinsi. Akwai nau’o’in m…