Wannan itace sabuwa wakar aminu alan waka mai suna "Cigari Magin Dabo " wanda ya rerawa wa sabon sarkin kano. Wato aminu ado Bayero wanda idan baku manta ba aminu ala masoyin wannan sarki ne. Downloa…
Wannan itace sabuwa wakar aminu alan waka mai suna "Cigari Magin Dabo " wanda ya rerawa wa sabon sarkin kano. Wato aminu ado Bayero wanda idan baku manta ba aminu ala masoyin wannan sarki ne. Downloa…
Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya ce gwamnatinsa ta hango matsalolin tattalin arzikin da za su iya auka wa kasar saboda bullar annobar coronavirus, da ta mamaye duniya. Sai dai ya ce za su yi …
Dan Shekara 50 Zai Yi Tattaki Daga Maiduguri Zuwa Lagos A Kafa Domin Jajantawa Tsohon Sarkin Kano Kan Tsige Shi Daga Sarauta. Mutumin mai suna Ali Mohammed wanda aka fi sani da Alhaji Tuke wanda yak…
Gwamnatin Tarayya ta haramtawa jami’anta da sauran ma’aikatanta fita kashashen waje, sakamakon barkewar cutar Coronavirus a fadin duniya wanda kungiyar lafiya ta duniya ta bayyana, kamar yadda Daily T…
Dan wasan tsakiya na faransa da kuma Juventus Blaise Matuidi na dauke da cutar coronavirus. A shafin yan kungiyar tasu na yanar gizo sun ce, an yima Matuidi gwaje-gwaje kuma hakan ne ya tabbatar da …
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke wani kankanin yaro mai suna Abdullahi Muhammad dan asalin karamar hukumar Shelang ta jihar Adamawa, wanda ya zo Kano domin haduwa da fitaccen mawakin nan Ado Isa …
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, Ya karbi Babban Bakonsa General Aliu Gusau (Rtd) a Fadarsa mai Albarka. Yau, Talata. 17th March 2020 Allah Yataimaki Sarki. 6 © hutudole …
Tauraron mawakin Hausa kuma sarkin wakar tsohon sarkin Kano, Nazir Ahmad Sarkin waka ya ajiye mukaminshi na sarkin wakar San Kano. A wata wasika daya rubutawa masarautar Kano a Ranar 13 ga watan Mar…
A ranar Juma’a ne cutar zazzabin Lassa ta yi ajalin Basaraken Gargaji a Bauchi wato Katukan Bauchi, Injiniya Garba Adamu wanda kuma shine Hakimin Kasar Toro. kamar yadda Wakilin leadership ya labarto …
Manajan Chelsea Frank Lampard yana ba kungiyar goyon baya dasu siya dan wasan gaba na Bayer Leverkusen, Leon Bailey. An samu rahoton ne daga England. An samu labari daga wurin manema labarai na Metro …
Tauraron dan kwallon Najeriya, Shehu Abdullahi kenan dake bugawa kungiyar Bursaspor ta kasar Turkiyya wasa cikin dusar kankara a a wanna hoton nashi da ya haskaka. View this post on Instagram Thank …
Tauraron dan kwallon Kafar Najeriya, Ahmed Musa dake bugawa kungiyar Alnassr dake kasar Saudiyya kwallo ya saka wani hoton bidiyo yana kwallo da Takardar amfani a bayi inda yake kira da a ci gaba da z…
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya kai ziyara kasuwar Bacci wanda ake kan rusheta dan gyarata zuwa ta zamani. Gwamnan ya kai ziyarar ce a Ranar Litinin, 16 ga watan Maris. A yayi…
An dakatar da gaba daya manyan gasannin lig na kwallon kafa a kasashen nahiyar Turai a makon da ya gabata, a wani al’amari da ya jefa wasan kwallon kafa a cikin wani kalubalen da bai taba fuskanta ba …
Jihar Legas ta sanar da cewa an samu mutum na 3 dake dauke da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya. Wanda aka samu da cutar wata matace ‘yar Najeriya me kimanin shekaru 30 data dawo daga kasar Ingi…