Sama da shekaru biyar kenan wani magidanci Bakatsine da aka bayyana sunansa a matsayin Babangida Dan Kyadi ya gudu ya bar matan sa saboda sun zabi shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2015. Haka k…
Sama da shekaru biyar kenan wani magidanci Bakatsine da aka bayyana sunansa a matsayin Babangida Dan Kyadi ya gudu ya bar matan sa saboda sun zabi shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2015. Haka k…
Jaridar Mail ta rawito cewa, dan wasan Manchester United kuma dan asalin Najeriya, Odion Ighalo ya amince a zabtare Pam miliyan 6 daga cikin albashinsa domin ci gaba da zaman din-din-din a kungiyar ta…
Tawagar Liverpool ce ta fi ko wacce tsada a kasuwar musayen ‘yan wasa tsakanin manyan Gasannin Turai biyar, kamar yadda binciken kungiyar CIES da ke bibiyar kwallon kafa ya bayyana. Liverpool ta hau…
An Yi Jana’izar Mahaifiyar Gwamnan Kogi, Hajiya Hauwa Bello Da Ta Rasu A Yammacin Jiya Lahadi. © hutudole …
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajan ta ma iyalan wa’inda suka rasa yan uwan su, da duk wa’inda fashewar Bututun Mai tashafa a yankin Abule Ado karamar hukumar Amuwo Odofin na jihar Lagos a ranan L…
Sarkin Legas, Rilwan Babatunde ya kaiwa tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II ziyara a gidansa dake Legas. A kasa hotunan da suka daukane yayin ziyarar. © hutudole …
Tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II kenan a wannan hoton a gidansa dake Legas tare da iyalansa. Sun haskaka muna musu fatan Alheri. © hutudole …
Tauraruwar fina-fina Hausa,Maryam Booth kenan a wannan hoton inda ta hadu da Sanata Ben Murray Bruce a jirgin dama yayin da take kan hanyar zuwa daukar wani shirin Fim. View this post on Instagram A…
Ministan Matasa da wasanni, Sunday Dare kenan a wadannan hotunan yayin ziyarar ban girma da ya kaiwa sabon sarkin Kano, me martaba Aminu Ado Bayero a fadarsa dake Kano. © hutudole …
Majalisar dokokin jihar Kano a ranar Litinin ta dakatar da wasu mambobin majalisar biyar saboda zargin su da keta dokokin majalisar. Kakakin majalisar Abdulazeez Gafasa, wanda ya ba da sanarwar dakata…
A cikin wannan bidiyo malamin marar tsoro yayiwa ali baba kan Aminu daurawa inda yake masa martanin mai zafi kan taba malamin addinin. Wanda cewa tabbas duk yadda goma ta lalallace Sheikh Aminu Ibrah…
Wasu mabiya addinin Hindu a kasar India sun shirya bikin shan fitsarin shanu dan neman tsari daga kamuwa da cutar nan data addabi Duniya aka kasa samo maganinta watau Coronavirus/COVID-19. An shirya…
A yanzu haka Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana tattaunawa da Kakakin Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila. Har yanzu dai ba a san makasudin taron ba. Zuwa yanzu babu cikakken bayani game da tattauna…
Hukumar zabe me zaman kanta ta kasa(INEC) ta bayyana cewa zata bude karin rumfunan zabe kamin babban zaben 2023 me zuwa. Jami’in hukumar a jihar Kwara, Attahiru Garba Madami ne ya bayyanawa manema l…
Hukumar shige da fice ta fara daukan ma’aikata dan haka gamasu sha’awa sai su ziyarci wannan shafin domin cike ka idoji da kuma sharudan hukumar. A lura Sakamakon wasu yan’ tangarda da aka samu, hukum…