Tauraruwar fina-finan Hausa,Nafisa Abdullahi a sakon data aikewa Ali Nuhu na murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta bayyana yanda suka hadu. A cikin sakon data saka a shafukanta na sada zumunta,Nafisa…
Tauraruwar fina-finan Hausa,Nafisa Abdullahi a sakon data aikewa Ali Nuhu na murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta bayyana yanda suka hadu. A cikin sakon data saka a shafukanta na sada zumunta,Nafisa…
PSG ta yanke wa neymar farashi gami da tambayar da ake mata akan dan wasan. Marca tace Neymar yana kokarin komawa Barcelona ayayin da kulob din Paris saint German ta yanke mai farashin Euros miliyan …
Tauraron mawakin Hausa,Sarkin wakar Tsohon sarkin Kano,Nazir Ahmad Kenan a wadannan hotunan inda ya nuna kayataccen gidanshi da kuma motocinsa na Alfarma. Ya saka hotunanne a shafinsa na sada zumunt…
Ministan Shari’a Abubakar Malami ya nisanta kansa akan batun tsige tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi da kora shi garin Awe da gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje yayi. Malami ya ce babu ruwan sa …
Baƙon Makka ya isa garin Damagaram na Jamhuriyar Nijar cikin ƙoshin lafiya. Yanzu haka ana yi wa Kekensa garambawul da kuma canza masa tayar gaba da ta suɗe. Rayuwa kowa da burin zuciyarsa, yayin …
An samu fashewar wani abu a Abule Ado, wata unguwa a karamar hukumar Amuwo Odofin da ke jihar Legas a safiyar ranar Lahadi. Yayin da har yanzu ba a san musabbabin fashewar ba, wani mazaunin garin Fe…
A jiyane Allah yawa tauraruwar fina-finan Hausa,Ladi Mutu ka raba Rasuwa. Abokan aikinta da dama sun nuna Alhini a shafukansu na sada zumunta. Abokiyar aikin Marigayiyar, Saratu Gidado da aka fi san…
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda aka ganshi a wajan wani Maulidi daya halarta. Dama dai Adamu ya saba halartar wajan Maulidi View this post on Instagram A pos…
Wani direba da ake zargi ya bugu da maye, a ranar Asabar, ya buge mutane shida a Ogwashi-Uku, Delta, inda ya kashe mutane biyu da kuma barin wasu mutam hudu da munanan raunuka. Wata majiya ta shaida…
Rahotanni daga kasar Portugal na cewa tauraron dan kwallon kasar me bugawa kungiyar Juventus wasa, Cristiano Ronaldo ya ware daya daga cikin mayan otal dinshi dan yin amfani dashi wajan kula da masu c…
Tun bayan sauke Muhamma Sanusi II da gwamnatin jihar Kano ta yi daga sarkin Kano, sai ya fara samun sabbin mukamai daga wajen jihar. Lamarin sauke sarki Sanusi II ya dauki hankula sosai a ciki da wa…
Tauraron dan kwallon Brazil da Barcelona, Ronaldinho dake tsare a gidan Maza na kasar Paraguay na cikin annashuwa dan kuwa har ya buga kwallo kuma yayi nasara. Hukumomin kasar Paraguay sun kama Rona…
Tun bayan bullar jita jitar da ke yawo a kafafan sadarwa cewar Sunusi Lamido shi ne yafi can-cantar maye gurbin Shugaban Kasa Buhari a shekarar 2023. Martani ke ta bayyana daga bakunan yan’ Siyasa, …
Wannan wata waka ce mai taken arewa finest sunkayi mai suna "Taka" wanda jarumi kuma mawaki adam a zango yayi ta tallatarta a shafinsa na instagram. Shine ya cika alkawari kamar yadda yace zasu fitar…