Kalli Yadda Allah Ya Turo Wasu Tantabaru Ranar Jumaa Sukayi Dawafi Bayan Anhana Mutane Sabida Corona
Kalli Yadda Allah Ya Turo Wasu Tantabaru Ranar Jumaa Sukayi Dawafi Bayan Anhana Mutane Sabida Corona

via …

Read more »

MUSIC : Muhammad Melery - Kama Gwaninka
MUSIC : Muhammad Melery - Kama Gwaninka

Wannan wata sabuwa wace wanda shahararren matashin mawakin nan mai suna Muhammad Melery ya rera mai suna ' Kama Gwaninka'. Wakar kama kama Gwanka wace wanda duk bahaushe yasa miye Gwani to kazo kam w…

Read more »

Wanda yayi nasara a gasar kamun kifi ta Argungu ya samu kyautar Miliyan 10, Motoci 2 da Kujerun Hajji 2
Wanda yayi nasara a gasar kamun kifi ta Argungu ya samu kyautar Miliyan 10, Motoci 2 da Kujerun Hajji 2

Mutumin da yayi nasara a gasar Kamun kifi ta Argungu da aka yi a jihar Kebbi, Malam Abubakar Ya’u wanda ya fito daga karamar hukukar Augie ne.   Ya samu kyautukan Miliyan 10 da motoci 2 zan kujerun ha…

Read more »

Gwamnatin Nijeriya Za Ta Rage Farashin Litar Man Fetur
Gwamnatin Nijeriya Za Ta Rage Farashin Litar Man Fetur

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta fara tuntubar masu ruwa da tsaki a niyyarta ta rage farashin litar man fetur sakamakon karyewar darajar man fetur a kasuwar duniya kamar yadda Legit ta ruwaito.   …

Read more »

Wasu Masuntan da suka halarci bikin Kamun Kifin Argungu sun yi hadari
Wasu Masuntan da suka halarci bikin Kamun Kifin Argungu sun yi hadari

Wasu Masunta Sun Gamu Da Mummunan Hadari Bayan Kammala Gasar Kamun Kifi A Argungu.   Wasu masunta sun gamu da hadarin mota akan hanyar su ta dawowa gida, daga Argungu zuwa Sambawa, bayan kammala gasar…

Read more »

Wani Mutum Ya Fitar Da Hotunan Kubura Dako Tsirara Da Tayi Aboye

Jaruma kubura Dako Tafutar Da Hotunan Tsuraici Bayan Dadewa Ba aji Ta a Hausa Film Ba Tsohuwar futacciyar jarumar nan kubura dako ta futar da wasu hotunan tsuraici bayan dadewa baa ganinta acikin mas…

Read more »

Sha'awa na damunmu, muna bukatar maza don kwanciya - Matan gidan yari
Sha'awa na damunmu, muna bukatar maza don kwanciya - Matan gidan yari

Sau da yawa mutum baya sanin amfanin ‘yancin shi har sai ya kubuce mishi - Wasu mata masu matukar bukatar jima’i da ke gidan yarin Malindi Kilifi a kasar Kenya sun roki gwamnatin kasar - Matan sun ba…

Read more »

MUSIC : Auta MG ft Adam A Zango - Yanzu Munka Fara
MUSIC : Auta MG ft Adam A Zango - Yanzu Munka Fara

Wannan wata sabuwa waka ce mai Taken hausa hip hop wanda Auta Mg yayi rera tare da Jaruma kuma mawaki adam a zango. Wannan  wakar dai mai suna 'Yanzu Munka Fara' idan kun saurara zaku fahimci shin in…

Read more »

Hukumar Shige da fice zata fara daukan Sababbun ma’aikata
Hukumar Shige da fice zata fara daukan Sababbun ma’aikata

Hukumar kashe gobara tare da hukumar tsaro ta farin kaya wadda a kafi sani da Civil Defence, da kuma hukumar shige da fice Immigration CDFIB hukumar ta amince da daukan Sababun ma’aikata a shekarar da…

Read more »

Innalillahi Wa'ina Ilaihi Raji'un: Mutuwa Tayi Dirar Mikiya A Gidan Manya Kannywood
Innalillahi Wa'ina Ilaihi Raji'un: Mutuwa Tayi Dirar Mikiya A Gidan Manya Kannywood

A yau Allah ya dauki ran jarumar Finafinan Hausa mai suna Ladi Muhammad, wadda aka fi sani da  "Ladi Mutu Karaba" Ta rasu bayan ta sha fama da doguwar jinya. Muna rokon Allah ya yi mata rahama, amin.…

Read more »

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraju'un Allah Yayiwa Ladi Muhammad Rasuwa
Innalillahi Wa'inna Ilaihirraju'un Allah Yayiwa Ladi Muhammad Rasuwa

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraju'un Allah Yayiwa Ladi Muhammad Rasuwa …

Read more »

GASAR KAMUN KIFI NA ARGUNGU: Wanda Ya Zo Na Daya Ya Samu Kyautar Mota
GASAR KAMUN KIFI NA ARGUNGU: Wanda Ya Zo Na Daya Ya Samu Kyautar Mota

Abubakar Yau daga karamar hukumar Augie, dake jihar Kebbi da ya zo na daya ya samu kyautar mota kirar Honda. Abubakar hine wanda ya yi nasarar kama babban kifi mai nauyin kilogiram 78 a wurin bikin al…

Read more »

Yanda shugaban yansandan Najeriya ya so hana Gwamna El-Rufai ziyartar Sarki Sanusi II
Yanda shugaban yansandan Najeriya ya so hana Gwamna El-Rufai ziyartar Sarki Sanusi II

Sufeto janar na’yan sandan Najeriya Muhammed Adamu ya gargadi gwamna Kaduna Nasir El-Rufai kada ya kuskura ya ziyarci Sanusi a garin Awe ranar Alhamis.   Majiyar ya tabbatar mana cewa Sufeto Adamu ya …

Read more »

Hotuna: Bikin Kamun Kifi na Argungu dake faruwa a yau

A yaune ake bikin kamun kifi na Argungu jihar Kebbi inda ake tara gwanayen Masunta da dama daga sassa daban-daban na Najeriya har ma da kasashen waje.   Gwani a wannan gasa shine wanda ya kamo kifin d…

Read more »

A Kaduna muna daraja sarakunan mu shiyasa muke daraja Sarakuna duk inda muka samesu>>Gwamna El-Rufai
A Kaduna muna daraja sarakunan mu shiyasa muke daraja Sarakuna duk inda muka samesu>>Gwamna El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa hukuncin kotu ta bashi daman ya ziyarci garin Awe in da ake ajiye da abokin sa domin ya ga halin da yake ciki.   ” Kotu ta ba mai martaba daman zuwa…

Read more »
 
Top