Wani abun tausayi ya faru a daya daga cikin wasannin Kwallon Kafa na Najeriya a ranar Lahadi yayin da dan wasan Nasarawa United, Chieme Martins, ya fadi kasa ya rasa ransa. A cewar shaidu, Martins y…
Wani abun tausayi ya faru a daya daga cikin wasannin Kwallon Kafa na Najeriya a ranar Lahadi yayin da dan wasan Nasarawa United, Chieme Martins, ya fadi kasa ya rasa ransa. A cewar shaidu, Martins y…
Mai Shari’a Bolna’an Monica Dongban-Mensem, mai bayar da hannu a titunan babban birnin Najeriya Abuja (bisa radin kai) ce ta zama Shugabar Kotun Daukaka Kara a Najeriya. Shugaban Najeriya Muhammadu …
Raliya Muhammad matashiyar jaruma ce kuma furodusa a Masana’antar Kannywood da yanzu take haskawa. A tattaunawarta da Aminiya, ta bayyana yadda ta shigo masana’antar da yadda ta dauki nauyin fim dint…
Tauraron dan kwallon Manchester United, Anthony Martial ya kafa irin tarin da Cristiano Ronaldo ne kadai ya taba kafashi a kungiyar kuma sai yanzu aka samu wanda ya kwaikwayeshi. Martial ne ya ci k…
Tauraron dan kwallon kafa na kungiyar Juventus, Cristiano Ronaldo ya buga wasanni 1000 a rayuwarsa. Hakan ya tabbatane bayan wasan daya bugawa Juve da ta kara da Inter Milan a daren Ranar Lahadi,was…
A ranar Lahadin da ta gabata Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta ba da sanarwar cewa, an gano wasu mutane 23 da ake zargi da cutar Coronavirus (COVID-19) a wasu jihohin. Jihohin Su ne Ed…
Wani abu da yake ban takaici shi ne; idan 'Yan Hakika sun zagi Annabi (saw) sai ka ga jagororin Dariqa - Shehunansu da Furofesosinsu da Daktocinsu da tsagerun matasansu - sun fito suna ta kumfar baki…
Jarumar Finafinan Hausa Sadiya Ahmad Kabala ta sake yin aure. Wata majiya ta shaida mana cewa a jiya ne aka daura auren jarumar a garin Kaduna. Tun bayan mutuwar auren jarumar a shekarar 2018, Sadiya…
Hukumar Kula da Man Fetur ta Najeriya (NNPC) ta ce man fetur zai zama mai rahusa a Najeriya da zarar an kammala bututun mai na Ajakuta-Kaduna-Kano. Manajan Daraktan Kamfanin na NNPC, Malam Mele Kyari…
A yau ne aka buga babban wasan hamayya a gasar Premier league ta kasar Ingila wanda ya faru tsakanin manyan kungiyoyin gasar, Manchester United da Manchester City inda City ta sha kashi da ci 2-0. Mar…
Ina Alfahari Da Sana’ar Mahaifiyata Domin Da Shi Ta Biya Min Kudin Karatuna, Cewar Dalibin Da Ya Gama Yi Wa Kasa Hidima, Prince Muhammad Sani © hutudole …
Fitacciyar ‘yar wasan fina-finan Hausa, Maryam Booth, ta bayyana cewa bayan shawara da da ta yi da lauyoyin, ya zama dole ta maka Deezell a kotu. Idan ba a manta ba, a makwannin da suka gabata aka s…
Shugaban majalisar malamai na kasa na kungiyar Izalah Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya fallasa cutar CoronaVirus kawai makircin Turawan Yamma ne. Sheikh Jingir ya kara da cewa lokacin da Donald…
Manchester United ta doke Manchester City da 2-0, sai dai tana nan a matsayi na biyar a teburin Premier. Wannan ce nasara ta biyu da United ta yi a kan City a jere a Premier a karon farko tun bayan …
Kungiyar Liverpool ta lallasa AFC Bournemouth da ci 2-1 a wasan da suka buga na ranar Asabar inda Bournemouth ce ta fara cin kwallo mintuna 9 kacal da take wasa amma Mohamed Salah da Sadio Mane suka f…