Jagoran haramtacciyar kasar Biafra (IPOB) Mazi Nnamdi Kano zai jagoranci tattakin mutum milliyan daya a ranar 20 ga watan Yuni a Washington dake kasar Amurka, a kan zargin zalunci da cin zarafin Biafr…
Jagoran haramtacciyar kasar Biafra (IPOB) Mazi Nnamdi Kano zai jagoranci tattakin mutum milliyan daya a ranar 20 ga watan Yuni a Washington dake kasar Amurka, a kan zargin zalunci da cin zarafin Biafr…
Boko Haram sun kai hari a Dapchi, inda suka kashe wasu ’yan sanda 6. Haka Babban Sakataren Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Yobe (SEMA), Mohammed Goje ya bayyana. Goje ya ce Boko Haram sun kai harin …
Wani mutum dan shekaru 47, Samuel Nweke, ya kashe kansa bayan Sun samu rashin jituwa da matar sa. Lamarin ya faru ne a Awada, karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra. Jaridar The Nation ta ra…
Tsohon dan wasan baya na Manchester United Rio Ferdinand yace odion ighalo ya karyata shi kan hasashen da yayi na cewa bai cancanci wasa a kungiyar ba Ferdinand yana magana ne a BT Sport, ayayin da ig…
Attajiri Aminu Dantata Ya Ziyarci Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II A Fadarsa Domin Yi Masa Ta’aziyyar Rasuwar Kannan Mahaifinsa, Ambasada Ado Sansui Da Hajiya Hauwa Sanusi. © hutudole …
A kokarin da gwamnatin Spaniya take yi na dakile yaduwar cutar Corona (Covid-19), ta hana mutane shiga kallon wasan da za a buga da kungiyoyin da suka fito daga kasashen da ake fama da cutar. A wann…
Wannan labarin wata mawakiya ce wacce Allah ya nuna mata hasken Musulunci kuma ta karbe shi, inda sanadiyyarta ya sanya iyayenta duka suma suka Musulunta Vanessa wacce take 'yar asalin kasar Amurka, …
A wata hira da mu ka yi ta musamman da daya daga cikin manyan masu shirya fim a masana’antar Kannywood, Abubakar Bashir Mai Shadda, ya bayyana wa majiyar mu cewa sun shirya tsaf domin yin fim din da …
Wata babbar kotun tarayya a Kano ta jingine hukuncin da babbar kotu a Abuja ta yanke na dakatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole daga mukaminsa. Mai shari’a Lewis Allagoa, ne ya sa…
Uwargidan wani Limamin masallaci a jihar Legas Rebecca Yusuf ta shigar da kara kotu a garin Legas tana rokon kotu ta raba aurenta da mijinta mai suna Yusuf da ta kama sau dayawa yana lalata da matan m…
Hukumomin kasar Kamaru sun ce fasa kwabrin kayayyaki daga Najeriya zuwa kasar na karuwa, watanni 5 bayan da gwamnatin Najeriya ta rufe bakin iyakokin ta na kasa don hana haramtacciyar cinikayya. A k…
Hukumar da ke Sauraron Kararrakin Jama’a da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta jihar Kano, ta gayyaci Mai Maratba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II da ya gurfanar a gabanta domin yi mata bayani kan bada…
Rundunar ‘yan sanda ta Ogun ta ce ta gano wata masana’anta da ake zargi da samar da jarirai a Imedu Olori da ke yankin Mowe a karamar hukumar Obafemi Owode na jihar. Mai magana da yawun rundunar, Abim…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa zai kammala ayyukan ci gaba a yankin Kudu Maso Gabashin kasar kafin karewar mulkinsa a shekarar 2023. Mai ba shi shawara na musamman kan harkar ya…