Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu, Sarki ya saka hoton wani matashi masoyinshi a shafinshi na sada zumunta inda ya nemi ko akwai wanda yasan yaron. Yaron yana rike da kwali me dauke da sunan FKD da …
Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu, Sarki ya saka hoton wani matashi masoyinshi a shafinshi na sada zumunta inda ya nemi ko akwai wanda yasan yaron. Yaron yana rike da kwali me dauke da sunan FKD da …
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan tare da wasu daliban jami'ar Abuja da suka yi hotuna tare, hotunan sun kayatar. …
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta ce Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ba zai hana hukumar yaki da rashawa ta EFCC daga bincikarsa ba. Mai Shari’a Binta Nyako ta sanar da hakan ne yayin yanke …
Madallah da wannan sharshi, daga Chairman Hamisu @iyantama Ina godiya sosai. Allah ya bar zumunci. Wannan Shiri Almara ne. Fim din yayi nuni da tsantsar Imani da yarda da Allah akan komai. Tunda har …
FIM: An samu shekara ɗaya kenan ba a ganin ki a industiri ko ma a Nijeriya baki ɗaya. Sai aka riƙa ganin hotunan ki daga Bangkok, babban birnin ƙasar Thailand. Wasu sun ce aure ki ka yi a can. Ya gas…
by Naziru Dalha : Ana yawan cewa aure ba na yara bane. Tabbas ba na yara bane amma na mutane ne masu alkibla wadanda suke kaunar juna kuma suke da burin kasancewa tare har abada. Auren wuri na da …
Shin Kasan Dalilin Dayasa Ali Nuhu Yacire Yarsa Fatima Daga Harkar Film ? Shin meyasa Ali Nuhu ya cire yarsa Fatima daga harkar film, tambayar da yan jarida sukaiwa Ali nuhu kenan saboda an dade baa …
Shin Kasan Dalilin Dayasa Ali Nuhu Yacire Yarsa Fatima Daga Harkar Film ? Shin meyasa Ali Nuhu ya cire yarsa Fatima daga harkar film, tambayar da yan jarida sukaiwa Ali nuhu kenan saboda an dade baa …
Wannnan wata sabuwa waka ce wanda aliyu nata yayi wanda ta dauki hankalin mutane sosai a shafukan sada zumunta. Wanda zaka ga manya manyan jaruman kannywood na rera wannan waka suna shaukinta sosai. …
Ina kuma muku addua Allah ya kara muku hikima da basirar aiki da kuma bunkasa wannan jarida mai farin jini baki daya. Wani aboki na yake sanar da ni wannan labari, kuma wannan labari da gaske ne. Wa…
A yau filin namu ya yi waiwaye ne game da hadarin sanya hotunan da aka ga dama a duniyar shafukan walwalar jama’a da suka kunshi facebook, twitter, instagram, snapchat da dai sauransu. A halin yanzu…
Hukumar Hadin Gwiwa ta kuma Matriculation Board (JAMB) ta dakatar da yin rijistar na bana na 2020 na hadin gwiwar Karatun Matriculation Exam (UTME) a wasu cibiyoyi 243 a fadin kasar. Shugaban kwami…
YNS ft DJ Ab Jigsaw Lil Prince Teeswagg, Feezy Mr Kebzee Zayn Africa Geeboy Marshall Deezell Da So Samu Ne MP3 DOWNLOAD. Yaran North Side (YNS) group has released the first song of the year titled “ …
Matar jarumin Adam A. Zango ta wallafa wani rubutu a shafinta kan rashin lafiyar jaruma Zee Preety wanda ya daga wa mutane hankali - Ina ma zan iya miki magana, ina ma zaki iya bani amsar sakona, ina…
Wannan wasu zafaffan hotunan jaruma nafisa Abdullahi mai lakabi da sai wata rana ne da sun ka haskaka a shafukan sada zumunta. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …