Bidiyo : Adam M Adam Ya Mayar Da Martanin Ga Lawal Ahmad Akan Masu Amfani Da Instagram

Wannnan wani sabon bidiyo ne da jarumi lawal Ahmad yayi akan masu amfani da instagram akan yadda suke daukar hotona suna sanyawa. Inda ciki yayi dogon surutu shine adam m adam ya bashi amsa dai dai d…

Read more »

MUSIC : Nazir M Ahmad - Sarauniya Ramatu
MUSIC : Nazir M Ahmad - Sarauniya Ramatu

Nazir m Ahmad sarkin wakar san kano ya rerawa sarauniya ramatu waka wanda muna taya ta murna Allah ya taya riko amen. Shafinmu ya kawo muku ita ne saboda wakar tayi daman dai kunsan wannan mawaki da …

Read more »

Budewa da Bismillah: Amal Umar za ta zama jarumar Kannywood ta farko da Za ta Fara Aure a wannan shekarar
Budewa da Bismillah: Amal Umar za ta zama jarumar Kannywood ta farko da Za ta Fara Aure a wannan shekarar

Majiyar ta tabbatar da cewa dukkan shirye-shirye da ya danganci bikin auren jarumar ya kammala amma ta boye ne har sai ana gab ta sanar - Kamar yadda bincike ya nuna, jarumar zata auri wani fitaccen …

Read more »

Jaruman Kannywood 11 Da Suke Fi Yawan Mabiya A Shafin Instagram

Dandalin sada zumunta na Instagram shi ne shafin da jarumai da kuma masu hurda da masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sukafi maida hankali akan sa Dukkan wani mutum mai neman gulma ko t…

Read more »

Karanta Martanin Hadiza Gabon Ga Wanda Yace yana nan Yana Tara kudin Aurenta
Karanta Martanin Hadiza Gabon Ga Wanda Yace yana nan Yana Tara kudin Aurenta

Wani masoyin Hadiza Gabon ya samu kulawarta bayan da ya bayyana cewa yana tara kudi dan ya aureta. Ya kuma bayyana cewa ita Hadizar tana ganin kanta a wadda bata da saurayi amma shi a zuciyarshi sun …

Read more »

Amfani da lemun tsami wajen gyaran fata
Amfani da lemun tsami wajen gyaran fata

Ko kun kasance daga cikin wadanda kuraje ke bata musu fuska? Shin kun kasance cikin wadanda wajen shafe-shafen nau’o’in man kara hasken fata kuraje masu yawa ke feso mawa tare da barin tabbai bakake?…

Read more »

VIDEO + AUDIO : Ali Jita - Superstar

A yau dai ali jita ya cika alkawarin da yayiwa masoyansa na sakin sabuwa wakarsa mai suna "Super star". Wannan wakar audio da bidiyo duk abin kallo ne ga mutane. Zaku iya saukar da audio wakar ,amma …

Read more »

Next Level : kalli Zafaffan Hotunan Fati washa A kasar Makkah Da iPhone 11

Itama jaruma fati washa ta bi sahu inda ta saya iphone 11 kuma wanda Yanzu haka ta a kasa mai tsarki wajen Umrah. Allah ya karbi ibadarmu amen. Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©HausaLoaded …

Read more »

Ba laifi Bane Murnar Sabuwar shekara - Malamin addinin Islama (Mufti Menk)
Ba laifi Bane Murnar Sabuwar shekara - Malamin addinin Islama (Mufti Menk)

Bikin murnar zagayowar sabuwar shekarar alama ce ta shiga sabuwar shekarar miladiyya kuma mutane da yawa na taya juna murnar shiga wannan sabuwar shekarar.. Malamai da yawa kan bayyana cewa babu kyau…

Read more »

Yadda za a kula da gashin kai lokacin sanyi

Assalamu alaikum matan gidan nan, tare da fatar kuna cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda za a kula da gashin kai a lokacin sanyi.  Gashin kawunanmu na bukatar kulawa sosai saboda gashin mac…

Read more »

VIDEO + AUDIO: Hamisu Breaker x Isah Ayagi x abdul kafinol - Bakan Gizo

Wannan wani waka ce wanda mai bada umurnin ya bada umurnin wakar wato Aminu s bono. Hamisu Breaker da isah agayi dai duk sun wannan wannan mawaka Abdul Kafinol kuma wasu sun san shi wasu kuma basu sa…

Read more »

Yanzu-yanzu:”EFCC” Ta cafke Sanata Shehu Sani.
Yanzu-yanzu:”EFCC” Ta cafke Sanata Shehu Sani.

Yanzu-yanzu:”EFCC” Ta cafke Sanata Shehu Sani. Hukumkumar yaki Da masuyima tattalin arzikin kasa zagon kasa wato, EFCC Tasamu nasar Kama tsohon sanatan kaduna ta tsakiya sanata shehu sani Makusanta sa…

Read more »

VIDEO : Making of Halimatu Sadiya Hausa Latest Fim 2020

Wannan fim din shi ake kira da halimatu sadiya wanda yana da matukar ban sha'awa wanda ina gayamuku cewa masu kallon hausa fim zakuyi maraba da shi. Shima wannan yadda ankayi fim din ne shin a hausan…

Read more »

VIDEO : Abdul D One - Making of Karki Manta Da ni Song

Wannan wakar itace karki manta da ni making of ne a hausa kenan yadda anka hada videon wakar fim din wakar ce. Kuma itama dai kamar yadda ankayi a cikin fim din mansur 'Abinda Yake Raina' itama wanna…

Read more »

Yadda Zaka Nemi Kudi Ta Social Media
Yadda Zaka Nemi Kudi Ta Social Media

Matasa da dama suna kukan rashin aikin yi da talauci, amma abunda zai baka mamaki irin yadda suke bata lokacinsu da kuma kashe kudadensu akan shiga kafafen yada labaru na zamani ba tare da sun amfani…

Read more »
 
Top