Wannan Hotunan Dai Sun Janyo Mata Tsinuwa Da Zagin Iyaye Mudai Sai Muce Allah Ya Shirya Mu Shirin Addini.. Ga Hoton: Ga Kuma Yadda Mutane Suke Ta Cece Kuce Akan Kayan. …
Wannan Hotunan Dai Sun Janyo Mata Tsinuwa Da Zagin Iyaye Mudai Sai Muce Allah Ya Shirya Mu Shirin Addini.. Ga Hoton: Ga Kuma Yadda Mutane Suke Ta Cece Kuce Akan Kayan. …
Wallahi saida na zubar da hawaye da naga Buhari a wanann katafariyar Motar miliyoyin kudi - inji buba gala dima.. Wannan maganar dai ta janyo mishi cece kuce.. ga dai inda muka samo asalin labarin na…
Labarin da muke kawo muku kai tsaye daga fadar mai alfarma sarkin Musulmi, Sultan Abubaakar Sa'ad na nuna cewa an ga sabuwar jaririyar watar Shawwal, a yau Litinin 29 ga watan Ramadan wanda yayi daid…
Ta tabbata gobe Talata take Sallah yayin da sabon jaririn watan Shawwal ya bayyana a kasar Saudiya. Hakika gobe ne 1 ga watan Shawwal na shekarar Alif dubu daya da dari hudu da arba'in bayan hijirar …
Tsohon Shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo yace uwargidar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha, tayi namijin kokari da ta bayyana gazawar gwamnatin maigidanta - Obasanjo ya bukaci Aisha da ta dunga…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin, 3 ga watan Yuni ya amince da kafa yan sandan jiha da na karamar hukuma. Ya kuma amince da korar jami’an yan sanda 37 kamar yadda kwamitin shugaban kasa…
Ali Nuhu Ya Raba Kafa Ali Nuhu ya bude kantin saida tufafin 'yan gayu a Kano shekaranjiya. Kantin, mai suna Don Ali Collection, an bude shi ne a shago na 10 a gidan kantina mai suna Nation Plaza wanda…
Sabuwar Wakar Abdul Smart mai suna ” Husnah ” wannan wakar domin nishadantar da duk wata mace mai suna husnah dama masu masoyiya husnah. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- – Farin cikina ne farin cikinta –…
Saboda haka kada a zaci za suyi halin mazan da! Mu matan, MATAN DA NE? A,a! To meyasa muke son mu zama matan yanzu masu son namiji ba saboda Allah ba, sai saboda abin da zai masu? Mun ki masu son gas…
Wannan dai shine bidiyon da fati Muh'd ta kaimasa bidiyon suna zaune a falo amma sai tagumi yayi yana juye juye wanda alama ta nuna kwaliya bata biya kudin saluba ba ©HausaLoaded …
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai kira taron Shugabannin Yankin Tafkin Chadi domin yin wani taro kan matsalar tsaro. Buhari ya ce za a yi wannan taron ne a cikin wannan zango na sa na biyu…
Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, yayi kira ga musulmai da su guji zagi da cin mutuncin yan uwansu musulmai da shuwagabanni musamman a kafafen sadarwa. Malam ya fara da cewa: “Wannan lamari …
Shahararren malamin addinin islama dan kasar Zimbabwe, Mufti Isma'il Menk yayi magana akan tauraron dan kwallon Liverpool Mohamed Salah bayan lashe kofin Champions League da suka yi jiya. Majiyarmu t…
Barkanmu da warhaka tare da fatan ana lafiya. Yaya shirin Sallah? Allah Ya nuna mana amin. Sallah dai kamar kowace shekara an fi sanin mata da dama da yin kunshi da kitso da dinkin kayan Sallah da ku…
Barkanmu da Sallah tare da fatan ana cikin koshin lafiya? Allah Ya karbi ibadunmu na alheri Ya kuma maimaita mana wannan rana. Ina so na janyo hankalin ’yan uwana mata musamman matan aure da su kasan…