Download Complete Kwana Casa'in |Kashi Na Biyar (5) | AREWA24
Download Complete Kwana Casa'in |Kashi Na Biyar (5) | AREWA24

shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…

Read more »

Hadiza Gabon ta raba kayan Azumi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata yayin da take rabawa mabukata kayan Azumin watan Ramadana, a wani sako data fitar ta shafinta na sada zumunta tace, muyi Alkhai…

Read more »

Abubuwa Guda 20 Da Ba Sa Karya Azumi
Abubuwa Guda 20 Da Ba Sa Karya Azumi

Abubuwa guda 20 da basa karya Azumi: 1-Kwana da janaba a jiki.Annabi ya kan wayi gari da janaba kuma yana mai azumi. @Bukhari 2-Kurkure baki da shaqa ruwa. 3-Sanya tozali da rana. @Fathul Bari 4-Sany…

Read more »

An aurar da zawarawa 3000 a Kano

A ranar Asabar 5 ga watan Mayun 2019 ne gwamnatin Kano ta aurar da zawarawa 3000 a fadin jihar. Gwamnatin jihar ta ce ta biya kusan miliyan 30 a matsayin sadakin ma'auratan. An gudanar da daurin aure…

Read more »

Watan Azumin Ramalana ya bayyana a Najeriya - Sarkin Musulmi
Watan Azumin Ramalana ya bayyana a Najeriya - Sarkin Musulmi

A yanzu dinnan mun samu rahoton cewa, Sarakin Musulmi Sultan na Sakkwato, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar, ya bayar da umurnin a yi shellar bayyanar sabon jaririn watan Azumin Ramalana cikin wasu sass…

Read more »

JAMA’ATU IZALATIL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH SUNAYEN MALAMAI DA ALARAMMOMIN DA JIBWIS TA KASA TA TURA TAFSIRIN RAMADAN NA 1439AH 1440H/2019 A JAHOHIN NAJERIYA.
JAMA’ATU IZALATIL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH SUNAYEN MALAMAI DA ALARAMMOMIN DA JIBWIS TA KASA TA TURA TAFSIRIN RAMADAN NA 1439AH 1440H/2019 A JAHOHIN NAJERIYA.

                                                      1. Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau da Alaramma Nasiru salih Gwandu - Jimeta, Adamawa 2. Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Alarm Mustapha Jalingo - …

Read more »

Boyayyun Hukunce Hukunce Game Da Azumi
Boyayyun Hukunce Hukunce Game Da Azumi

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Yadda Azumin Watan Ramadan Ke Kara Mana Koshin Lafiya
Yadda Azumin Watan Ramadan Ke Kara Mana Koshin Lafiya

Watan Ramadan lokaci ne na kamewa, tsoron Allah, kyautatawa juna, horas da kai ga zama mutanen kirki da kuma fatan cewa zamu jure kasancewa a hakan ko bayan watan ya wuce. Hakika Azumin watan Ramadan…

Read more »

Addu’ar Yin Bude Baki
Addu’ar Yin Bude Baki

Wannan addu’a ce wadd akeyi ldan za ayi bude baki ldan lokacin shan ruwa yayi. Ga ta Kamar haka; ZAHABAZ-ZAM-U WABTATILL-URU UQWADHABATAL-AJRU INSHA ALLAH Fassara–qishirwa tatafi an yayyafawa jijyoyi…

Read more »

Karin Ruwan Nono Ga Mata Masu Shayarwa
Karin Ruwan Nono Ga Mata Masu Shayarwa

A samu furen zogale da zuma, a dafa su tare sai a dinga sha safe da yamma tabbas wannan hadin yana Kara ruwan nono sossai. Kokuma a samu garin hulba Sabara sai ki hadasu ki tafasa ki zuba zuma a ciki…

Read more »

Dan Allah idan an bada sadaka a daina daukar hoto ana sakawa a yanar gizo - Nazir Sarkin Waka
Dan Allah idan an bada sadaka a daina daukar hoto ana sakawa a yanar gizo - Nazir Sarkin Waka

Tauraron mawakin Hausa kuma sarkin wakar Sarkon Kano, Nazir Ahmad yayi kira ga masu bayar da sadaka da suke daukar hotunan wadanda suka baiwa sadakar su saka a shafukan sada zumunta da cewa su daina.…

Read more »

Masu Nacin Dandana Ni'ima ta Kwalelenku Babu Wanda Ya Isa Ya Sami Wannan Damar Sai Miji Na Halas - Nafisa Abdullahi
Masu Nacin Dandana Ni'ima ta Kwalelenku Babu Wanda Ya Isa Ya Sami Wannan Damar Sai Miji Na Halas - Nafisa Abdullahi

She said, "I'm sorry if I'm not married to my husband, that's what I want to know if I'm not married," she said. In addition, Nafisa introduced the "Kanywood" newspaper to Fulani as well as " So man…

Read more »

Kalli Hotunan Rahama Sadau Da Na Jawo Cece Kuce A Shafin Instagram

Wannan dai wasu zafaffan haka hotuna ne da jarumar ta sanya a instagram dinta wanda take nuni tare da wani abokinta shine,wasu mabiya shafinta ko muce masoyanta wasu sun nuna bacin ransu akan wannan …

Read more »

Karanta yanda ta kaya tsakanin wata budurwa da wata 'yar Madigo da tace zata bata Dubu 20

Wata baiwar Allah ta bayyana yanda wata 'yar madigo take ta bibiyarta inda har ta mata alkawarin zata bata Naira dubu 20 idan ta yadda suka yi, ta bayyana cewa matar ta dade tana damunta dan hakane ta…

Read more »

Download Complete Kwana Casa'in | Kashi Na Daya | AREWA24
Download Complete Kwana Casa'in | Kashi Na Daya | AREWA24

 A cikin shirin kwana casa’in zaku kuga yadda rayuwar wasu yan siyasar suke da kuma yadda ake amfani da talakawar da mutanen gari wajan akaita abubuwan da basu dace ba dama wanda suka dace. Shirin kw…

Read more »
 
Top