Yadda Zaka Samu Kyautar Sama Da 4GB A Layin Airtel
Yadda Zaka Samu Kyautar Sama Da 4GB A Layin Airtel

Wannan wata dama ce ta samun garabasar Kyautar data da masu amfani da layukan airtel zasu iya morewa. Hakan yana samuwa ne ta hanyar dama...

Read more »

Soyayya ruwan zuma: Kalli Adam A. Zango da sabuwar budurwarshi
Soyayya ruwan zuma: Kalli Adam A. Zango da sabuwar budurwarshi

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton tare da sabuwar budurwar nan tashi da ya mato akanta, muna fatan ...

Read more »

Wata Sabuwa : Wai Ina Tsula Ya shige ?- Inji Fatima Ganduje
Wata Sabuwa : Wai Ina Tsula Ya shige ?- Inji Fatima Ganduje

Diyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje ta yi wani rubutu a shafinta na dandalin Twitter da ya jawo cece-kuce sosai, Fatima ta ta...

Read more »

Ko ina tsula yake? - Inji Diyar gwamnan Kano, Fatima Ganduje
Ko ina tsula yake? - Inji Diyar gwamnan Kano, Fatima Ganduje

Fatima Ganduje Diyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje ta yi wani rubutu a shafinta na dandalin Twitter da ya jawo cece-ku...

Read more »

Idan ban kasance tare da kai ba zan iya mutuwa - Wani masoyin Nura M. Inuwa ya gayamai
Idan ban kasance tare da kai ba zan iya mutuwa - Wani masoyin Nura M. Inuwa ya gayamai

Wani dan fulani masoyin tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa ya bayyana mai cewa burinshi ya hadu dashi kuma yanzu da suka hadu, idan bai ...

Read more »

Karanta martanin mahaifiyar Mohamed Salah bayan data ga ya rungumi wata mata
Karanta martanin mahaifiyar Mohamed Salah bayan data ga ya rungumi wata mata

Tauraron dan kwallon kafar kasar Misra/Egypt, Mohamed Salah ya gamu da mahaifiyarshi bayan da ya saka hotonshi yana rungumar wata masoyiyar...

Read more »

Kidaina Sanya Hotonki Sai Kinyi Kyau Wani Ya Fadawa Maryam Gidado Da Yaga Wadannan Hotunan
Kidaina Sanya Hotonki Sai Kinyi Kyau Wani Ya Fadawa Maryam Gidado Da Yaga Wadannan Hotunan

Kidaina Sanya Hotonki Sai Kinyi Kyau Wani Ya Fadawa Maryam Gidado Da Yaga Wadannan Hotunan... Wadannan Hotunan Dai Sunjanyowa Maryam Gida...

Read more »

Zankadi Kalli Hotuna: Akwai jarumar data kai Fati Washa kyan diri a Kannywood kuwa?
Zankadi Kalli Hotuna: Akwai jarumar data kai Fati Washa kyan diri a Kannywood kuwa?

Wannnan wasu kyawawan Hotunan fati washa ne da na burge jama'a da murmushi a da dai wasu sababbin salo na daukar hoto. ...

Read more »

Malam Ahmad Suleman Kano tare da abokan tafiyarsa sun kubuta daga hannun wadanda sukayi garkuwa dasu
Malam Ahmad Suleman Kano tare da abokan tafiyarsa sun kubuta daga hannun wadanda sukayi garkuwa dasu

ALHAMDULILLAH Malam Ahmad Suleman Kano tare da abokan tafiyarsa sun kubuta daga hannun wadanda sukayi garkuwa da su a daren yau Laraba ...

Read more »

MAHIMMANCIN JIMA'I GUDA 11 GA MATA
MAHIMMANCIN JIMA'I GUDA 11 GA MATA

Saduwar aure babban ginshiki ne ko kuma a ce jigo ne a cikin zamantakewar aure wanda idan ana samun tangarda a kai walau ta bangaren mata...

Read more »

Kalli Hotunan Nafisa Abdullahi da suka jawo cece-kuce
Kalli Hotunan Nafisa Abdullahi da suka jawo cece-kuce

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata inda take tare da wani dan sama jannati suka diro daga jirgi ya...

Read more »

Wai Kintaba Aurene Naga Kirjinki Haka? Wani Ya Fadawa Amina Amal Dayaga Ta Sanya Wannan Hoton
Wai Kintaba Aurene Naga Kirjinki Haka? Wani Ya Fadawa Amina Amal Dayaga Ta Sanya Wannan Hoton

Wai Kintaba Aurene Naga Kirjinki Haka? Wani Ya Fadawa Amina Amal Dayaga Ta Sanya Wannan Hoton.. Wannan hoton dai  ya janyo mat...

Read more »

Yadda mata suke soyayyar karya a makarantu
Yadda mata suke soyayyar karya a makarantu

Yaudara wata aba ce da ke kasancewa a tsakanin mace da namiji, amma ba soyayyar hakika suke yi ba. Ta yiwu namijin yana sonta ba da gaske b...

Read more »

Sen.Bala Muhammad A Pdp Ya Lashe Zaben Gwamnan Jahar Bauchi
Sen.Bala Muhammad A Pdp Ya Lashe Zaben Gwamnan Jahar Bauchi

Sanata Bala Mohammed, dan takarar gwamnan jihar Bauchi a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, ya lashe zaben kujerar gwamna bayan an kai ruwa ...

Read more »

Labarin Tsige sarkin Kano daga mukaminshi karyane, Bashine abinda ke gabanmu ba tukuna - Fadar Gwamnatin Kano
Labarin Tsige sarkin Kano daga mukaminshi karyane, Bashine abinda ke gabanmu ba tukuna - Fadar Gwamnatin Kano

Labarin Tsige sarkin Kano daga mukaminshi karyane, Bashine abinda ke gabanmu ba tukuna - Fadar Gwamnatin Kano Biyo bayan ganin wasu hotuna...

Read more »
 
Top