Jagoran APC a jihar Benuwai, kuma tsohon Shugaban Kungiyar Dalibai ta Najeriya, NANS, Daniel Onjeh, ya barke da kuka jiya Lahadi, jin sanarwar Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benuwai ne ya lashe zaben g…
Jagoran APC a jihar Benuwai, kuma tsohon Shugaban Kungiyar Dalibai ta Najeriya, NANS, Daniel Onjeh, ya barke da kuka jiya Lahadi, jin sanarwar Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benuwai ne ya lashe zaben g…
Matarnan da ake zargi da kashe mijinta a shekarar 2017 da ta gabata, Maryam Sanda ta bayyanawa kotu cewa dalilin fadan da ta yi da mijin nata, Bilyaminu Bello ta ga hotunan batsa na wata mata ne data…
Jarumar fina-finan Hausa, Rashida Lobbo kenan a wannan hoton tare da wani abokin aikinta na kudancin kasarnan inda suka dauki hoton yana rike da kugunta, bayan data walllafa hoton, wasu daga cikin ma…
Wani bawan Allah ya caccaki jarumar Fim din hausa Maryam Yahaya, mutumin ya bayya Maryam a Matsayin wadda bata san darajar masoyanta ba kuma ya zazzageta yace sai tayi bakin jini, haka kuma ya mata a…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya godewa mutanen jihar Kano bisa dama da suka sake bashi ya jagoranci jihar a karo ta biyu. Ganduje ya bayyana cewa mutanen jihar sunyi na’am ne da irin romon de…
An Gudanar Da Sallar Nuna Godiya Ga Allah A Yankin Rimin Kebe Kan Nasarar Gwamna Ganduje Na Kano. …
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya rika saka hotunan wannan baiwar Allahn a shafinshi na sada zumunta inda yake rubuta kalaman soyayya a kanta dake nuna alamar suna soyayyane. Ga…
Kabiru Gombe. Wannan videon shine wanda kabiru gombe yake bayaanin gadai gaskiya daga ya yazama malaminku.. Inda ya janyo masa zagin iyaye a shafin instagram.. To Allah shikyauta. ga irin hotunan.. …
Wani bawan Allah da yasa gatari ya guntule babban dan yatsan sa na hannun dama, wanda yayi amfani dashi wajen zabar shugaban kasa Muhammadu Buhari. kuma wai har yana kiran mutane da su ma su datse na…
Tun shekara ta 2003 da Buhari yafara siyasa jihar kano itace jihar da duk shekarar zabe sai mun bashi kuri'a saboda miliyan daya, babu jihar da take zaben Buhari kamar kano har jihar katsina. Bayan k…
Yar uwa ki bude kunnenki gawani sirri amma don Allah idan kina da kishiya ban yafe ku hadu da miji ki musguna mata sabida idan kinyi wannan me house bazai sake jin dadi wata mace ba, ki samu busheshi…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yi wani jawabi a shafinta na sada zumunta inda tace, daya daga cikin kalubalen da mutum ke fuskanta shine tarin makiya Ta kara da cewa saidai makiyine kawa…
Daga Jamilu Daya-malam Gama wani bawan Allah da yasa gatari ya guntule babban dan yatsan sa na hannun dama, wanda yayi amfani dashi wajen zabar shugaban kasa Muhammadu Buhari. kuma wai har yana kiran…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana a shafinta na sada zumunta cewa tana son yin wani abu me hadari dake tattare da kalubale,ta bukaci shawarar mabiyanta akan abinda ya kamata ta…