Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yi wani jawabi a shafinta na sada zumunta inda tace, daya daga cikin kalubalen da mutum ke fuskanta shine tarin makiya, ta kara da cewa saidai makiyine kaw…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta yi wani jawabi a shafinta na sada zumunta inda tace, daya daga cikin kalubalen da mutum ke fuskanta shine tarin makiya, ta kara da cewa saidai makiyine kaw…
Wannan wata sabuwa wakar Rarara wanda ya rerawa Ganduje akan wannan zabe karo na biyu Wannan waka a gaskiya tayi armashi sosai. Download Audio Now ©HausaLoaded …
Adam Fitaccen jarumin Kannywood, Adam A. Zango, ya bayyana cewa, ya tuba daga shiga harkokin siyasa, domin ba karamin kuskure ya yi ba da ya shiga cikinta. Jarumin ya bayyana hakan ne a ranar Asabar…
Sharar Fage Cikin Muryar takaici ta dube ni, duba me son samun mafita tace, “Kawata meye mafita?, aure nake so wurjan Jan kamar na kai kaina dakin miji wallahi, kowa ya zo rimi rimi kwana kadan sai y…
Tsamarin da rashin jituwar da ke tsakanin masana’antar Kannywood da shugaban hukumar tace finafinai, Isma’il Afakallahu, ya sanya masu sana’ar shirin fim din Hausa a jihar Kano juya wa gwamnatin Dr. …
Daga Nasir S. Gwangwazo Sabon zababben sanatan Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar, Malam Ibrahim Shekarau, ya yi wata fitowa ta musamman a farkon faifen bidiyon fim din ‘Al’ummarmu’ da karshen…
SIRRIN GANE MACE TA GARI A mataki na farko na samun nagartacciyar mace shi ne, ka zama nagari. Matukar ka zama nagari, to ana sa ran za ka samu mace tagari. A dabi’ar kowane mutum yana burin aurar m…
Madugun Jam’iyyar PDP na Jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya nemi a sake zaben da aka yi na jihar Kano. A hirar jawabin sa ga manema labarai a gidan sa, Kwankwaso ya ce babu wasu kuri’un da za a …
AURE Da farko yake yar’uwa ki sani aure bautanena ubangiji ne. To amma mai yasa ku mata kuke banbanta yanayin zaman aurenku bayan Annabinmu dayane, domin da yawa daga cikin yan uwa mata basu dauki au…
Duniya ta shaidi yadda jam'iyyar APC ta ci karenta babu babbaka, tayar da hayaniya ta hanyar amfani da 'yan tauri da tsageran matasa, kone-kone, aringizon kuri'un bogi da kai farmaki ga magoya bayan …
Tauraron fina-finan Hausa, T.Y Shaban wanda yana daya daga cikin masu goyon bayan dan takarar gwamna na PDP,Abba Kabor Yusuf a jihar Kano ya saka hoton shugaban kasa, Muhammadu Buhari sannan yayi zar…
A yayin da ake gudanar da zaben raba gardama a Kano sannan aka samu tashintashina a wasu rumfunan zabe, tauraron fina-finan Hausa, Zaharadeen Sani yayi tambaya a shafinshi na sada zumunta cewa wai ya…
Shugaban jam'iyyar adawar Danmak ya kone littafin Al Kur'ani mai Tsarki kurmus,da nufin nuna kin amincewarsa da jajantawar da Musulman kasar ke yi wa 'yan uwansu na New Zealand. Dan siyasar ya aikata…
Tsohon Gwamnan Kano,Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya wallafa rubutu a shafinsa na facebook cewa ba a yin zabe a jihar Kano gaba daya sai murdiya kawai ake yi yanzu haka. Sannan ya yi sharing link yake …