Bayan da tauraron mawakin hausa, Nazir Ahmad, Sarkin wakar Sarkin Kano ya saka wannan hoton nashi a dandalinshi na sada zumuntar Instagram, hadimin gwamnan Kano, Abubakar Aminu Ibrahim, me baiwa gwam…
Bayan da tauraron mawakin hausa, Nazir Ahmad, Sarkin wakar Sarkin Kano ya saka wannan hoton nashi a dandalinshi na sada zumuntar Instagram, hadimin gwamnan Kano, Abubakar Aminu Ibrahim, me baiwa gwam…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fada wa mambobin jam’iyyar sa, APC, cewar ba zai saka baki a zabukan da za a maimaita a wasu jihohin kasar nan ba. A wani jawabi da kakakin sa, Malam Garba Shehu, ya…
Wannan dai hoto ne da ya njna kirjinta wanda Hakan yasa wasu mabiya shafinta sunji dadi wasu kuwa abun baiyi musu dadi ba. Inda wasu sun nuna cewa irin hakan da tayi bai dace ba saboda ita musulma ce…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton da ta haskaka wanda ta dauka a birnjn Vartican na kasar Italiya inda nanne hedikwatar fadar cocin katolika take. A birnin ne dai fadar p…
Bayan kiran da Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II da a zauna lafiya a kuma yi adalci a zaben jihar Kano. Wasu magoya bayan Gwamna Abdullahi Umar Ganduje sun yi zargin Sarkin baya goyon bayan…
Wasu hotuna irin na daban-daban da ake hadawa a shafin Instagram su bayar da hoto daya da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka sun jawo cece-kuce a shafin nata na sada zumunta. Yana …
Wannan itace cikakkiyar wakar da ankayi akan zalunci da ankayiwa kanawa akan zabe shine munka kawo muku domin kallo. ©HausaLoaded …
Wannan sababbin hotunan jaruma Maryam yahya da taje Happy Birthday din babban jarumin fim wato Ali nuhu na nuna farin cikinta. ©HausaLoaded …
joomta promo: yadda zaka samu ₦10000 a ko wane wata ba tare da ko sisinka ba, barkanmu da wannan lokaci, a yau darasin da zan gabatar muku akan wani sabon site ne na samun kudi a yanar gizo (make mon…
Bayan da jarumar fina-finan Hausa, Ummi Duniyarnan ta nuna kudin da Masari ya bata a matsayin ladar wakar data mai, Adam A. Zango ya tsokaneta inda yace ko zai zo yayi auren jarine? Saidai Ummi ta ba…
Bayan da jarumar fina-finan Hausa, Ummi Duniyarnan ta nuna kudin da Masari ya bata a matsayin ladar wakar data mai, Adam A. Zango ya tsokaneta inda yace ko zai zo yayi auren jarine? Saidai Ummi ta ba…
Wannan hoton mutane suna bayanin cewa gaskia bai kamata ba tana irin wannan shigar hakan bai daceba.Inda wasu kuma hoton ya birgesu Kalli hoton anan kasa.. …
Shehin Malamin Yayi Kira Ga Shugabanni Kamar Haka Inda Yace...Ina Kira ga Baba Buhari Kayiwa Allah Ka Dubi Kanawan Dabo Kasa Baki A Wanan Lamari dake neman Har gitsa kano kaja Ganduje Ajikinka ka Bas…
Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'un. Allah ya yi wa Furodusa Rabi'u Haruna (Al-Rahuz) Rasuwa. Ya rasu ne bayan ya yi doguwar jinya, sakamakon hadarin mota da ya samu. Muna rokon Allah ya gafarta masa…
Jarumar fina-finan Hausa, Ummi Abdulwahab wadda aka fi sani da Ummi Duniyarnan ta samu ladar aiki me tsoka daga gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari bisa wakar da ta mai. A wani bidiyo da ta wal…