AUDIO : Sabuwa wakar Nazifi Asnanic - Abba Baban kowa
AUDIO : Sabuwa wakar Nazifi Asnanic - Abba Baban kowa

Wannan wata sabuwa waka wanda yayiwa Abba Gida Gida wand yayiwa take " Abba baban kowa" wanda jama'a da duniya sun ga yadda al'amarin zaben kano da Sokoto, Bauchi da dai sauran su. Ga kadan daga ciki…

Read more »

Na taba aske gashi na saboda 2Pac, yanzu kuma zan sake askewa saboda Buhari - General BMB
Na taba aske gashi na saboda 2Pac, yanzu kuma zan sake askewa saboda Buhari - General BMB

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, wanda ake kira da General BMB ya bayyana cewa zai cika Alkawarin da ya dauka na aske sumarshi da ya dade yana gayu da ita saboda cin zaben shugaban ka…

Read more »

Duk Wata Rijiyan Men Fetur Dake Hannun Yan Kasuwa Akarbeta - Muhammad Buhari
Duk Wata Rijiyan Men Fetur Dake Hannun Yan Kasuwa Akarbeta - Muhammad Buhari

Tofa Anzo daidai wajan. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ba babban darakta janar Na ma'aikatar Man Fetur din Najeriya wato (NNPC) na Kasa Dr Maikanti Baru Umarnin ya karbi ikon duk wata rijiyan m…

Read more »

Bayani Dalla-Dalla Kan Yadda Ake Saduwa Da Amarya A Daren Farko
Bayani Dalla-Dalla Kan Yadda Ake Saduwa Da Amarya A Daren Farko

Wadannan bayyani a ruwaito su ne musamman saboda ma’aurata da maza masu son yin aure. Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko…

Read more »

Kubar jama a Su Zabi Wanda Sukeso ba Wanda kuke so ba - Shugaba Buhari
Kubar jama a Su Zabi Wanda Sukeso ba Wanda kuke so ba - Shugaba Buhari

Kubar jama a Su Zabi Wanda Sukeso ba Wanda kuke so ba Sakon Adalin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ga jam,iyar APC. Ajiya Adalin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tsawatar Mada jam,iyar APC Ak…

Read more »

AUDIO : Ali Jita Ft, Nazaifi Asnanic, Ft Ado Gwanja - MURUS
AUDIO : Ali Jita Ft, Nazaifi Asnanic, Ft Ado Gwanja - MURUS

SauKar da Sabuwar Wakar Hadin Guiwa Wanda Shahararrun Mawakan Hausa Irin Su Ali Jita, Nazifi Asnanic, Ado Gwanja, Hussaini DanKo, Ibrahim Ibrahim, Dadai Sauransu, Su Shiryata Mai Taken " MURUS " Waka…

Read more »

Duk Mai Sona Ya Zabi Ganduje - Kabiru Gombe
Duk Mai Sona Ya Zabi Ganduje - Kabiru Gombe

Jama a ku sake Zaban Ganduje Amatsayin gwamnan jahar Kano Inji Malan Kabiru haruna Gombe Malan Kabiru Gombe yayi kira ga Alummar jahar Kano Akan Susake Zaban Dr Abdullahi Umar ganduje Amatsayin gwamna…

Read more »

DA DUMI-DUMINTA AUDIO : Sabuwar Wakar Tijjani Gandu - Abba Gida Gida
DA DUMI-DUMINTA AUDIO : Sabuwar Wakar Tijjani Gandu - Abba Gida Gida

Wannan Itace Cikaken Audio Wakar Tijjani Gandu, Wanda Yama Dan Takarar Gwamnan Jihar Kano Wato Abba Kabir Yusuf, (Abba Gida Gida Abba), Wakar Tayi Farin Jini Sosai Musan Man A Wajen Matasa Maza Da Ma…

Read more »

Nagode mutanen Kaduna, yanzu ne za ku kwankwadi romon dimokradiyya - Inji El-Rufai
Nagode mutanen Kaduna, yanzu ne za ku kwankwadi romon dimokradiyya - Inji El-Rufai

Zababben gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya godewa mutanen Jihar Kaduna bisa sake Zaben sa da suka yi a Karo ta biyu domin ya mulki Jihar. El-Rufai ya bayyana haka ne a jawabin godiya da yayi wa …

Read more »

Duk da bukatar Gwamnan Kano: hukumar 'yansanda ta ce ba zata canja kwamishinan 'yansandan Kano ba
Duk da bukatar Gwamnan Kano: hukumar 'yansanda ta ce ba zata canja kwamishinan 'yansandan Kano ba

Hukumar 'yansanda ta ce ba zata cire kwamishinan 'yansandan jihar Kano ba duk da bukatar hakan da gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar. Daily Nigerian da ta ruwaito cewa gwamnan ya ga…

Read more »

Gwamna Ganduje ya nemi a canja kwamishinan 'yansandan Kano
Gwamna Ganduje ya nemi a canja kwamishinan 'yansandan Kano

Gwamna Ganduje ya nemi a canja kwamishinan 'yansandan Kano Rahoton Daily Nigerian na cewa gwamnan Kano,Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya garzaya fadar shugaban kasa dan nemam a canja kwamishinan 'yansanda…

Read more »

Zan baiwa PDP mamaki - Inji Gwamna Ganduje
Zan baiwa PDP mamaki - Inji Gwamna Ganduje

zan baiwa PDP mamaki inji ganduje.. Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa ko kadan be kaduba da abinda ke faruwa a jiharshi ta Kano ba kuma PDP ta shirya shan mamaki dan kuwa …

Read more »

Kalli hotunan kwamishinan 'yansandan Kano na nishadi a gidanshi
Kalli hotunan kwamishinan 'yansandan Kano na nishadi a gidanshi

Wannan wani hoton kwamishinan 'yansandan jihar Kano, Muhaad Wakiline da aka ganshi akan keke yana tukawa a cikin gidamshi dake Kano, hoton ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta.…

Read more »

Sarkin Kano ya jinjinawa kwamishinan 'yansandan jihar
Sarkin Kano ya jinjinawa kwamishinan 'yansandan jihar

Sarkin Kano ya jinjinawa kwamishinan 'yansandan jihar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na ll ya yi kira ga al'ummar Kano da su zauna lafiya kuma su kwantar da hankali da kuma kiyaya yada jita jita. Wannan…

Read more »

Mu yi hakuri mu jira zagaye ta biyun da za ayi, InshaAllah za mu yi nasara - Inji Abba Yusuf
Mu yi hakuri mu jira zagaye ta biyun da za ayi, InshaAllah za mu yi nasara - Inji Abba Yusuf

Mu yi hakuri mu jira zagaye ta biyun da za ayi, InshaAllah za mu yi nasara Inji Abba Yusif kabeer. Dan takaran gwamnan jihar Kano na jam’iyyar PDP Abba Yusuf ya roki magoya bayan sa da su yi hakuri a …

Read more »
 
Top