Allah kasa kaddarata akwai aure da zuri'a dayyiba a cikinta - Inji Maryam A. Baba

Tauraruwar mawakiyar Hausa, Maryam A. Baba wadda kwanannan ta yi murnar zagayowar haihuwarta, ta yi wata addu'a ta musamman wadda a ciki take rokon Allah yasa a cikin kaddarar da Allah ya yo mata akw…

Read more »

Kalli Yadda Aka Gano Wata Jarumar Film Tana Holewarta Ana Dauka Bata Saniba
Kalli Yadda Aka Gano Wata Jarumar Film Tana Holewarta Ana Dauka Bata Saniba

Kalli Yadda Aka Gano Wata Jarumar Film Tana Holewarta Ana Dauka Bata Saniba Kalli Videon Anan Kasa.. …

Read more »

Ba zan iya fitowa karuwa a fim ba - Inji Hafsat Barauniya
Ba zan iya fitowa karuwa a fim ba - Inji Hafsat Barauniya

Ba zan iya fitowa karuwa a fim ba-Hafsat Barauniya Hafsat Idris wacce akafi sani da Hafsat Barauniya, Jaruma ce da Duniyar Kannywood ke ya yinta, wanda cikin kankanen lokaci sunanta ya karaɗe kowane …

Read more »

Yadda ake Kwanciya da Mata kafin a Saka su Fim
Yadda ake Kwanciya da Mata kafin a Saka su Fim

Yadda ake kwanciyar da mace ka fin a sanyata fim. Mutane da dama dai ba tun yau ba suna kokawa da yadda masana'antar fim din Hausa ta Kannywood ke gurbata tarbiyya da al'adun malam Bahaushe. Baya ga …

Read more »

Ni ban ce ina son auren Buhari ba - Inji Fati Shu'uma
Ni ban ce ina son auren Buhari ba - Inji Fati Shu'uma

Ni ban ce ina son auren Buhari ba. Inji Fati Shu'uma Fatima Abubakar wadda akafi sani da Fati Shu'uma ta karyata labarin da yake yaduwa a Internet cewa tace zata iya fitowa a kowane film, Ta karyata h…

Read more »

Abin da Yasa Na Yi Aure sau 7 - Inji Sadiya Kabala
Abin da Yasa Na Yi Aure sau 7 - Inji Sadiya Kabala

Jarumar Finafinan Hausa Sadiya Kabala, ta bayyana cewa abin da yasa ta yi aure sau 7 a cikin fim din 'Kwadayi da Buri' domin ta nuna illar son abin duniya ga 'yan matan wannan zamanin. Jarumar, wadda…

Read more »

Na Yi Da Na Sanin Soyayyata Da Timaya - Ummi ZeeZee
Na Yi Da Na Sanin Soyayyata Da Timaya - Ummi ZeeZee

Fitacciyar tsohuwar jarumar fina finan Kannywood, Ummi Zee-Zee ta bayyana cewa babban kuren da ta tafka a rayuwarta kuma take dana-sanin yin hakan shi ne soyayyarta da shahararren mawaki Timaya. Zee-…

Read more »

Yadda na bar Kamaru zuwa Najeriya domin fim ɗin Hausa - Amina Amal
Yadda na bar Kamaru zuwa Najeriya domin fim ɗin Hausa - Amina Amal

Amina Muhammad wadda aka fi sani da Amina Amal jarumar fina-finan Hausa ce da ta bar kasar Kamaru zuwa Najeriya don ta ga jarumi Adam A. Zango, don kuma ta fara yin fim, a tattaunawar da jarumar ta y…

Read more »

Abin Da Nake ina Samun Kudi, Bayan na Daina Fim - Sadiya Gyale
Abin Da Nake ina Samun Kudi, Bayan na Daina Fim - Sadiya Gyale

Sadiya Gyale, wannan suna ne da ya jima yana yin tashe a cibiyar shirya Fima-fimai wacce aka fi da kira da, ‘Kannywood.’ Kamar sauran tamkar ta, Sadiya Gyale, ta daina fitowa a cikin shirye-shiryen F…

Read more »

Karuwai Da 'Yan Kwaya Suna Girmamani - Inji Hauwa Waraka
Karuwai Da 'Yan Kwaya Suna Girmamani - Inji Hauwa Waraka

Jarumar fina-finan Hausa Hauwa Waraka ta ce akwai lokutan da mata masu zaman kansu suke jinjina mata saboda abubuwan da take yi a fina-finai. Ta shaida wa abokin aikinmu Nasidi Adamu Yahaya cewa tana…

Read more »

Shin Da Gaske Ne Nazir M Ahmad (Sarkin Waka) Ya Koma Tafiyar PDP?

INA YA DOSA? A cikin makon nan ne Fitaccen Mawaki Nazir Muhammad Ahmad, wanda ake yi wa lakabi da Naziru Sarkin Waka ya  saki wani sabon bidiyon wakar da ya yi wa Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Uma…

Read more »

Bada Dala aka biyani ba da Nairane - Inji Nazir Sarkin Waka ga 'yan kwankwasiyya
Bada Dala aka biyani ba da Nairane - Inji Nazir Sarkin Waka ga 'yan kwankwasiyya

Bada Dala aka biyani ba da Nairane Sakon Nazir Sarkin Waka ga 'yan kwankwasiyya Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Wakar Sarkin Kano ya fitar da wani sako ta dandalinshi na sada zumunta inda y…

Read more »

AUDIO: Download Sabuwar Wakar Rarara Masari Dodar
AUDIO: Download Sabuwar Wakar Rarara Masari Dodar

Masari Dodar Mix KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR: - Sai masari dodar - Sai Buhari dodar - Munbi sak jihar katsina babu kauce kauce. Saukarda Wannan Wakar: Download Sabuwar Wakar Rarara - Talo Talo Yagam…

Read more »

WATA SABUWA AUDIO: Download Sabuwar Wakar Rarara - Talo Talo Yagama Mix
WATA SABUWA AUDIO: Download Sabuwar Wakar Rarara - Talo Talo Yagama Mix

Sabuwar wakar rarara Talo Talo Yagama Wannan itama wata sabuwa waka ce wanda dauda kahutu rarara ya rera mai taken " Talo Talo Ya Gayama Mix"Saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda…

Read more »

VIDEO: Yadda Ake Saka Budaddiyar Hula Ta Rike Gashi – Hanya Mafi Sauki
VIDEO: Yadda Ake Saka Budaddiyar Hula Ta Rike Gashi – Hanya Mafi Sauki

Wannan bidiyo na nuna yadda ake saka budaddiyar hula ta rike gashi, wacce ake kira headband a turance. Duk da cewa saka ce mai matukar sauki da za a iya gamawa a zama daya, hular na da kyau kuma za t…

Read more »
 
Top