Dj Ab Sai baba Next Level Audio shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda wannan sabuwar wakar ta hip-hop da akayiwa baba buhari Download Sai Baba Next Level Dj Ab Audio…
Dj Ab Sai baba Next Level Audio shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda wannan sabuwar wakar ta hip-hop da akayiwa baba buhari Download Sai Baba Next Level Dj Ab Audio…
Wannan itama sabuwa waka ce ta baba Buhari da fasihin mawaki ya rera mai suna Yahaya madawaki mai laqabi da wazirin rarara da ya bata suna "babu wurin Gudu". Wanda shim dai wannan mawaki yana daya da…
Wannan itama sabuwa waka ce ta baba Buhari da fasihin mawaki ya rera mai suna Yahaya madawaki mai laqabi da wazirin rarara da ya bata suna "Lema Ta sake Yagewa" Wanda shim dai wannan mawaki yana daya…
Da kunne na na ji an tambayi Shugaba Buhari idan ya ci zaben shugaban kasa bayan ya gama wa yake so ya gaje shi akan mulki? Buhari ya ce Kwankwaso. Shugaba Buhari yana wannan magana ne lokacin da aka…
Hukumar 'yan sanda ta jihar Kano ta damke wata matar aure mai suna Rashida Sa'idu Muhammad sakamakon zarginta da laifin hallaka mijinta mai suna Adamu Ali saboda yin waya da wata yarinya da take zarg…
Bayan kammala zaben shugaban kasa dana 'yan majalisar dattijai dana wakilai da ya gudana ranar Asabar din data gabata kuma hukumar zabe, INEC ta bayyana cikakken sakamko, wasu 'yan siyasa sin ci riba…
Karanta Wannan: Ina son zama shugaban majalisar wakilai - Inji Gudaji Kazaure Wannan hoton na shugaban kasa, Muhammadu Buhari da matarshi, Hajiya A'isha da mataimakinshi, Farfesa Yemi Osinbajo shima …
Sanannar Jarumar Hausa Film kenan Ummi zeezee tayi bayanin a shafinta na instagram tace batada lafiya kuma tana bukatar addu'arku... To Allah Yabata Lapia Ameen... …
Dan majalisar wakilan Najeriyar nan mai yawan raha da barkwanci Honorabul Gudaji Kazaure ya ce babban burinsa bayan zabukan 2019 shi ne ya zama shugaban majalisar. Honorabul Gudaji Kazaure ya sake la…
Shahararren malamin addinin Musuluncin nan Mufti Menk ya taya Shugaba Buhari murnar lashe zaben 2019. Malamin wanda dan asalin kasar Zimbabwe ne ya yi fatan Allah "ya kare shugaban, ya kuma ci gaba d…
A safiyar yau Laraba dandazon ‘yan acaba daga garuruwan da ke gefen Abuja, sun cika wasu sassan birnin inda a yanzu haka su ke ta bulkara, tukin ganganci da mashalo a kan titinan Birnin. Ba wani abu …
Albishirinku yan uwana ma'abota ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da labari mai dadi akan komawa baba buhari mulki Nijeriya a karo na biyu Ni Ceo mkntechs.com tare da madadin maziyartan wannan sha…
Wata matace a wadannan hotunan da ta samu labarin zarcewar shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta fashe da kukan takaici. …
Wannan bidiyone da ya nuna yanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi bayan da shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya bayyanshi a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa a karo na biyu.…
Wannan hoton yanda jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya je fadar shugaban kasa kenan dan taya shugaba Buhari murna.…