Wannan sabon bidiyo ne na wakar ado gwanja rawa langa langa wadda ya rerawa mata shine yayi bidiyon tare da maryam yahya.
To a jiya ne mai wakar ta fitar da wakar a shafinsa na Youtube shine munka kawo muku ita domin kallon ta kai tsaye daga channel dinsa.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top