Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin Rariya a Facebook,
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Muhammadu Buhari ta gudanar da taron Maulidin Manzon Allah S.A.W tare da yi wa ƙasa addu'a.
An gudanar da taron ne a safiyar yau Litinin 11 ga watan Nuwamba, 2019, a dakin taro na banquet Hall dake fadar gwamnatin tarayya Abuja.
Ga hotunan shehunan malamai.
©HausaLoaded
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.