Mutuwa ta yi dauki daidai a gidajen shahararrun 'yan fim din Kannywood. Babban jarumi Shehu Hassan Kano yayi rashin 'yarsa mai kimanin shekaru 18.

Yayin da Malam Usaini Sule Koki shima yayi matarsa sakamakon hadarin mota.

Allah Ya Jikansu Ya Kuma Gafarta Musu.

Shafin Sarauniya a facebook ya wallafa wannan labari.

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top