A yau ne wani sabon al'amari ya bullo tsakanin Jarumi adam a zango da darakta Aminu s bono wanda ya kai kowa ya fadi albarkacin bakinsa.


Wanda shine munka kawo muku domin jin yadda al'amarin  ya fara.

Aminu s bono ne ya fitar da fastar wani sabon shiri da suke son tsarawa mai suna " Mutu Karaba" wanda a cikinsa akwai jarumai kamar haka:-

Adam a zango

Maryam ab Yola (Tsohuwar matar adam a zango)

Musbahu a.k.a anfara

Fati washa

Da dai sauransu.

Sai daga Baya shi kuma jarumi adama a zango yayi nashi posting kamar haka

"Daman Na Ficce tuntuni

Ba'a  Taceni ba"


Sai shi kuma Darakta sai ya fitar da nashi sakonsa.


©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top