.
.
.
.
.
.
Aljirjir bishiyar waraka 'ya'yanta da ganyenta da mayinta duk ana sarrafasu wajen maganje cututtuka ajikin Dan Adam:

Ga kadan daga cikin fa'idodinta:

Man Jirjir yana Qara Qarfin Jima'i ga
Maza.

 Kamar mutumin da yake da Qarancin
sha'awa, ko kuma rashin Qarfi, idan yana
Shan Man Jirjir acikin ruwan dumi ko kuma
shayi ba madara, insha Allahu za'a dace.

Yana sa Qarfin gashi ga Mata. Duk matar
da take fama da karyewar gashi sai ta dinga
Shafa Man jirjir, gashinta ba zai rika
karkaryewa ba. Haka za ki iya amfani da shi
don rigakafin karyewar gashi.

Wanda yake fama da matsalar As'ma ko
tari, idan yana shan jirjir a cikin zuma tare
da kanumfari insha Allah zai samu waraka.

Wanda yake da Qarancin Jini ajikinsa,
idan yana shan Man jirjir ko kuma Garinsa,
zai samu Qaruwar jinin jikinsa.

Ciwon daji Bincike ya nuna cewar Jirjir
yana kashe 97% na Kwayoyin chutar Daji.

Musamman ma Sankaran Mama wato ciwon nono.

Matar da Jinin al'adarta ya rikice, sai ta
samu Man Jirjir ta dinga zuba cokali daya a
ruwan dumi tana sha, zata samu waraka
insha Allahu.

Hallau Mutumin da yake fama da Sikila idan
yana sha kuma yana shafa man Jirjir za'a
dace da yaddar Allah.

Matar kuma da take shayarwa idan tana shan
Man jirjeer zata samu Qaruwar ruwan
nononta. Shi yasa ma akasashen da suke
nomanta, da zarar mace ta haihu suke bata
yawancin abincin da yake dauke da Ganyenta
GARGADI...

Amma fa Matar da take dauke da Juna biyu kar tasha
Man Jirjir domin kuwa yana matso Wuyan
mahaifarta kuma zai iya haddasa mata 'bari
ko nakuda cikin gaggawa. Don haka akiyaye


© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top