Bayan da jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta sai wani yace mata, Allah ya tsinewa me karin gashi da kuma wadda take karawa mutane Allah ya shirya.

Amina ta bashi amsar cewa, Kai Alla zai nemaka.

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top