Shi Kwan Salwa in za a shafa shi ba Sai an Raba shi da yalon ba, za a Iya shafawa da shi. Kuma shi in Ana cinsa ko shansa kawai ma za a ga abin mamaki Dan Yana gyara jik…
Shi Kwan Salwa in za a shafa shi ba Sai an Raba shi da yalon ba, za a Iya shafawa da shi. Kuma shi in Ana cinsa ko shansa kawai ma za a ga abin mamaki Dan Yana gyara jik…
- Kamfanin YouTube na kasar Amurka ya karrama fitaccen jarumin fina-finan Hausa Adam A Zango - Kamfanin ya bawa jarumin kyautar wani kambu na azurfa, bayan ya samu adadain mabiya dubu dari a shafinsa…
Fitacciyar jarumar masana'antar Kannywood, Rukayya Umar Santa wacce aka fi sani da dawayya ta zanta da gidan rediyon Freedom - Jarumar da aka fi sani da Rukayya Dawayya, ta ce ta samu nasarori masu d…
Wannan wakar sabuwa ga wanda bai taba jin ta ba ko saurare amma kuma sabuwar waka ce a fanin Bidiyo. Inda anka samu matashin yaro ko ince mawaki da ya hwa wannan wakar da shi da Rakiya Musa wanda ank…
Tauraruwar fina-finan Hausa Hadiza Aliyu Gabon ta shiga cikin jerin taurarin da aka fi neman karin bayani a kansu a shafin matambayi-ba-ya-bata na Google a shekarar 2019 a Najeriya,bbchausa.com ta ru…
Daga Datti Assalafiy Rahama Sadau a mizani na cigaban mai hakan rijiya, hajarta sai kara gaba take yi, duniya ta aure ta sosai, siffarta na Musulunci har ya fara canzawa, ina matukar jin tausayin wan…
Nonuwa, ko nono ko kuma mama kamar yadda wasu suke cewa, wasu kulatai ne guda biyu da suke tsira daga kirjin mace da zaran ta soma balaga, ma'ana fitowarsa yana cikin alamomin balaga na mata. Bayaga …
Wannan wata sabuwa waka ce ta mawakin Siyasa a wanda ya shahara a nan sokoto da Zamfara da tsohon gwamnan Aliyu magatakarda wamakko yayi kira cewa kwa ci bashin kura baya kwana daji. Bayan a nan mab…
Ganyen na'a na'a shima yana da nashi amfanin mai yawa sosai wurin gyaran fata da sa jiki yayi laushi domin yana da wasu sinadarai masu tsaftace fata. Yadda za a hada: A s…
Fitaccen marubucinnan kuma jarumain fina-finan Hausa Dan’azimi Baba Chediyar ‘Yan Gurasa wanda akafi sani da Kamaye ya bayyana cewa yayi mamaki matuka ganin yadda aka zabi jaruma Fati Washa matsayin …
Fitaccen jarumin nan Dan’azimi Baba wanda akafi sani da Kamaye ya bayyan cewa sune suka tsungunna suka haifi masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood,dalafm na ruwaito Yayin wata tattaunawa …
A jiya jarumi Mustapha Nabraska yayi posting a shafinsa na sada zumunta na instagram inda yake shedawa mutane kamar haka:- "Alhamdulillah munshiga aiki gadan gadan amajalisa nayi nasarar lashe S A na…
RASHIN NEMAN MAI KYAWUN DABI'AH. ------------------------------------------------- Babban abin da ya kamata ka fi mayar da hankali a kai shi ne, neman mace mai kyawawan dabi’u, wacce za ka iya zama …
Kana fama da yawan zazzaɓi mai zafi wanda bai jin maganin bature, ko kuma mai naci wanda yake tafiya ya dawo? Akwai alamun kana da Cutar Typhoid/Malaria a jikinka. Idan Typhoid ta haɗu da Malaria abu…
Kamar yadda shafin Hausaloaded nayi muku posting cewa nan da yan kwanaki rahama sadau tazo bude gidan cin abinci da kayan marmari. To a yau munzo muku da bidiyo bude gidan abincin da tayi wanda harda…