Na kashe matata ne saboda tace zata auri wani mijin idan na mutu - Inji wani magidanci
Na kashe matata ne saboda tace zata auri wani mijin idan na mutu - Inji wani magidanci

Wani magidanci a jihar Naija da jami'an tsaro suka kama da laifin kashe matarshi me suna, Uwani Danjuma ya amsa laifinshi inda yace ya kashe matar tashi, Uddu ne saboda cemai da tayi daya mutu zata a…

Read more »

Yanda za'a duba sakamakon jarabawar Jamb ta wayar hannu
Yanda za'a duba sakamakon jarabawar Jamb ta wayar hannu

Hukumar shirya jarabawar shiga Jami'a ta Jamb ta bayyana cewa dalibai da suka rubuta jarabawar su kwantar da hankulansu kada su sake zuwq wani Cafe ko gurin da aka musu rijistar jarabawar su musu way…

Read more »

VIDEO: Kalli wasu kyawawan 'yan mata na wakar Allah ya basu mazajen aure
VIDEO: Kalli wasu kyawawan 'yan mata na wakar Allah ya basu mazajen aure

Wannan hoton bidiyon wasu 'yan matane da ya dauki hankula a shafukan sada zumunta yayin da aka gansu suna wakar Allah ya basu mazajen aure. Saidai wani ma'abocin shafin Twitter yace,Allah ya amsa add…

Read more »

Idan Yaranki Suka Fito Zindir Bazanga Laifinsu Ba Wani Ya Gayawa Maryam Gidado

Idan Yaranki Suka Fito Zindir Bazanga Laifinsu Ba Wani Ya Gayawa Maryam Gidado. Ga Dai yadda mutane suke ta cece kuce akan hoton nata: …

Read more »

Hanyoyin magance warin jikin ki
Hanyoyin magance warin jikin ki

Warin jiki na daya daga cikin abubuwan da ke janyo tsana a tsakanin mutane. Musamman lokacin zafi idan aka hada gumi ko aka yi yawo a rana na tsawon lokaci sai a ji warin jiki na tashi sosai. Ana sam…

Read more »

Yadda da za a san na’o’in man da suka dace da fatarmu
Yadda da za a san na’o’in man da suka dace da fatarmu

Mata da dama na son kulawa da fatarsu domin kawata kwalliya da adonsu. Koda mace ta ja shekaru za a ga ta dage tana kula da fatarta domin kada tsufarta ta bayyana. A koyaushe mace na son a ce da ita …

Read more »

Yadda za a samu fata mai haske cikin kankanen lokaci
Yadda za a samu fata mai haske cikin kankanen lokaci

Fatar jiki na daya daga cikin abubuwan da suke kare jiki baki daya.  Domin kafin komai ya taba cikin jiki sai ya taba fata. Don haka wajibi ne mu kula da fatar jiki.  A yau na kawo muku hanyoyi da da…

Read more »

Amfanin ayaba ga fatar jiki
Amfanin ayaba ga fatar jiki

A abubuwan da muka yi magana a kansu da suka shafi kwalliya, ayaba na daya daga cikin abubuwan da ba muyi magana a kanta ba. Don haka ne a yau na dauko ayaba domin a san irin sinadaran da take dauke …

Read more »

Kalli zafafan hotunan Sadiq Sani Sadiq da Fati Washa

Taurarin fina-finan Hausa,Sadiq Sani Sadiq da abokiyar aikinshi, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nasu da suka sha kyau, tubarkallah,abin ba magana, sun dauki hotunanne yayin daukar wani shirin fi…

Read more »

WATA SABUWA: Ke Kikace Idan Kina Kwanciya Da Namiji Sai Kin Tuna Dani - Hadiza Gabon
WATA SABUWA: Ke Kikace Idan Kina Kwanciya Da Namiji Sai Kin Tuna Dani - Hadiza Gabon

Ke Kikace Idan Kina Kwanciya Da Namiji Sai Kin Tuna Dani Hadiza Gabon Ta Gayawa Aminal Amal Ga zahirin videon anan kasa.. …

Read more »

Yadda ake kula da gashi lokacin zafi
Yadda ake kula da gashi lokacin zafi

Ba wai kawai lokacin sanyi ne gashi ke bukatar kula ta musamman ba, a lokacin zafi ma ya kamata mata su mayar da hankali wajen kula da gashinsu musamman ganin lokacin ana fama da gumi wanda gashi ma …

Read more »

Yadda za ki kula da farcenki
Yadda za ki kula da farcenki

Kin taba tunanin yadda aka yi wadansu mata ke da kyawawan farata? Shin haka farcensu yake tun asali? Babu shakka za a iya samun mutanen da Allah Ya halitta da kyawawan farata, amma yawanci idan kika …

Read more »

Waike idan zakiyi kwalliya bakya duba madubi ne wani ya gayawa maryam gidado

Waike idan zakiyi kwalliya bakya duba madubi ne wani ya gayawa maryam gidado.. Wannan hoton nata dai ya janyo mata surutai marasa dalili da magan-ganu marasa amfani.. Kalli yadda mutane suke mata iya…

Read more »

Wannan Wacce Yar Wutarce? Wani Ya Tambayi Adam A Zango Da Yaga Sunyi Hoto Tare

Wannan wasu  kaya tattun hotunan jarumi adam a zango ne wanda suke daka tare da wata masoya yiyar sa hotunan sunyi kyau kuma sun birge matuka saidai wani kuma yana tambayarsa wannan wacce yar wutace …

Read more »

Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau da wasu abokan aikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan data dauka tare da wasu abokan aikinta a yayin daukar wani shirin fim da suke yi. …

Read more »
 
Top