Kalli zafafan hotunan Sadiq Sani Sadiq da Fati Washa A+ A- Print Email Taurarin fina-finan Hausa,Sadiq Sani Sadiq da abokiyar aikinshi, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nasu da suka sha kyau, tubarkallah,abin ba magana, sun dauki hotunanne yayin daukar wani shirin fim.
Post a Comment