Wannan hoton bidiyon wasu 'yan matane da ya dauki hankula a shafukan sada zumunta yayin da aka gansu suna wakar Allah ya basu mazajen aure.

Saidai wani ma'abocin shafin Twitter yace,Allah ya amsa addu'o'inku amma muna ta aiko muku da sako bakwa bamu amsa. Ku rika amsa mana sakwanninmu kuga mu'ujiza

Post a Comment

 
Top