Wannan wata sabuwa waka ce wanda ali jita ya fitar "Princess Amina" wanda a gaskiya wakar tayi dadi sosai. Wanda kuma a yanzu idan kunka saurareta zaku fahimci zancena. Download Audio Now ©HausaLoade…
Wannan wata sabuwa waka ce wanda ali jita ya fitar "Princess Amina" wanda a gaskiya wakar tayi dadi sosai. Wanda kuma a yanzu idan kunka saurareta zaku fahimci zancena. Download Audio Now ©HausaLoade…
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce zai dauki dangana idan ya sha kaye a zaben gwamnan jihar wanda za a kammala a ranar Asabar. Gwamna ya bayyana hakan ne lokacin wata hirar musamman da y…
Daga : Datti assalafiy Tun daren jiya labari ya iskeni kuma ana ta tambayata har da kiran waya cewa Maigirma Wazirin Adamawa Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Nigeria Alhaji Atiku Abubakar ya biya kud…
Daga Datti assalafiy Shugaba Buhari ya bada umarni wa shugaban hukumar Custom na Kasa Kanar Hamid Ali cewa a bude dukkan dakin ajiya na kayan abinci da sauran kayan masarufi (Ware Houses) na hukumar …
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana dalilin da yasa bata shiga tawagar abokan aikinta ba wajan tallata wani dan takarar siyasa ba, Nafisa ta bayyana hakane ta shafinta na dandali…
Shahararren dan wasan Hausa Ali Nuhu ya shaida wa BBC cewa ba sabon abu ne ‘yan fim su shiga harkokin siyasa ba, kamar yadda yanzu ‘yan wasan Hausa suke yi. Dan wasan ya bayyana mana hakan ne a wata …
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana dalilin da yasa bata shiga tawagar abokan aikinta ba wajan tallata wani dan takarar siyasa ba, Nafisa ta bayyana hakane ta shafinta na dandali…
Tauraron fina-finan Hausa Zaharadeen Sani Owner kenan a wannan hoton nashi daya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara, jikinshi babu riga, da alama mutane basuji dadin ganin wannan hoton nas…
A ranar Asabar 23 ga watan Maris ne hukumar hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta shirya gudanar da zabukan gwamna a wasu yankuna da aka soke na wasu jihohin kasar. Sai dai wata babbar matsala d…
Tun azal, Sabara na daya daga cikin itatuwan da Hausawa ke amfani da ita a fannin maganin gargajiya dan warkarda cututtuka masu dimbin yawa da suka fi dangantawa da ciwon daji kona iska kamar yanda…
wannan videon d nafisa abdullahi tayi ya janyo mata tsinuwa abakin mutane sabida wasu nacewa bai kamata tarinka batawa musulunci sunaba domin wannan ba dabiar musulinci bace.. Wasu kuma suna nuna y…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana masoyinta a wata amsa tambayoyi da tayi a shafin ta na sada zumunta a dandalin Twitter. Nafisar na amsa tambayoyinne daga shafin Kannywoodscen…
Wannan wata sabuwa waka ce wanda shahararren mawaki Kuma jarumi adam a zango da wakarsa mai suna "Ranka shi dade" wannan waka tana daya daga cikin album din super tauraro wanda har yanzu yana bisa ha…
Zanga-Zangar Limana da muka yi Yau domin nuna kyamarmu da yanda hukumar yan Sanda ta shiga sabgogin siyasa kuma ta marawa wani bangare baya. Daga fadar Sarki zuwa gidan Gwamnatin jihar Kano. Salihu T…
Gwamnan jihar Zamfara me barin gado, Abdulaziz Yari ya bayyana cewa, 'yan bindigar jihar sun fi jami'an tsaron dake jihar makamai, ya bayyana hakane bayan ganawar da yayi da shugaban kasa, Muhammadu …