Saduwar aure babban ginshiki ne ko kuma a ce jigo ne a cikin zamantakewar aure wanda idan ana samun tangarda a kai walau ta bangaren mata ko mijinta, yana da matukar wahala zaman aure ya yi dadi. Wan…
Saduwar aure babban ginshiki ne ko kuma a ce jigo ne a cikin zamantakewar aure wanda idan ana samun tangarda a kai walau ta bangaren mata ko mijinta, yana da matukar wahala zaman aure ya yi dadi. Wan…
Daga Salisu Yahaya Hotoro Biyo bayan jagorantar jaddada mubayi'a ga Jagoranmu Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Kwamandan Hizbah na jihar Kano Mal. Aminu Ibrahim Daurawa ya jagoranci manyan Malaman addi…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya, Dawayya kenan a wannan hoton nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.…
Wasannin da ka buga yau na zagaye na 16 na cin gasar kofin zakarun turai duk sun kare canjaras, Lyon ta rike Barcelona a gidanta babu ci, duk kungiyoyin biyu sun samu damarmakin cin kwallaye amma bat…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta saka wannan hoton inda take tare da mahaifiyarta da sauran 'yan uwanta maza da mata, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.…
Dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa shugaban kasar Muhammadu Buhari dan kama-karya ne. Alhaji Atiku ya bayyana haka ne a wurin taron da jam'iyya…
Wadannan Hotunan na jaruma Amina amal sun kayatar Muna Mata Fatan Alkhairi.. …
Sabuwar Wakar Muazz Hajj Camp tare Da Hamisu Breaker mai suna ” Tanadin So Mix ” wannan wakar takuce masoya domin nishadantar da ku masoya a koda yaushe. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR: – Hamisu braker n…
Fitaccen jarumin masana’antr shirya fina-finan Hausa (Kannywood), Abba El-Mustapha, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su san cewar akwai rayuwa bayan zabe, don haka kar su bari siyasa ta raba kan su. – …
Fadar shugaban kasa ta hannun me magana da yawun shugaban kasar, Malam Garba Shehu ta kara jaddada maganar da shugaban kasar yayi ta kisan masu yunkurin satar akwatin zabe ko kuma tada husuma a rumfu…
Tauraron fina-finan Hausa kuma me goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar watau Abba El-Mustafa kenan a wannan hoton inda yake tare da jigo a PDPn, Buba Galadima.…
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya jawo hankalin jami'an tsaron soji da cewa aikinsu shine kare iyakokin kasarnan amma ba shiga harkar zabe ba. Atiku ya bayyana hakane a wa…
Wadannan hotunan taurarin fina-finan Hausane, Rahama Sadau da abokin aikinta, Sadik Sani Sadik da ke nuna alamar soyayya a tsakaninsu, wasu daga cikin abokan aikinsu sun saka wadannan hotunan a shafu…
To ina masoyan baba buhari ga wata sabu waka mai zafi daga shahararren mawakin sisayar zamani Dauda adamu kahutu rarara wanda yayi wa taken "Aikin Gama Ya Gama" wanda daga zaben nan waka biyu ce ya f…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda tana daya daga cikin masoyan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ta bayyana cewa, ita fa ba Shugaban kasa, Muhammadu Buharine bat…