Morell – Solo Mp3 download – Hausa Indigenous sensational Rapper/Singer, Morell who has been releasing melodious sing songs for a while now,finally he arrived with another supercool master piece whic…
Morell – Solo Mp3 download – Hausa Indigenous sensational Rapper/Singer, Morell who has been releasing melodious sing songs for a while now,finally he arrived with another supercool master piece whic…
A jiya dai wata takarda wanda ke nuna shin da gaske sarkin waka san kano yayi murabus. Wanda mutane sunka dami nazir m ahmad da tambaya saboda kunsan cewa ba karamin aiki bane ga jama'a basa su iya b…
Dan wasa Pierre Emerick Aubameyang mai taka leda a kungiyarsa ta Arsernal kuma kyaftin din kungiyar. Kungiyarsa ta kwallan kafa ta Arsenal ta sanya wa dan wasan wanda kungiyar Barcelona ke zawarci, fa…
Masu iya magana kance garin kwadai kuda ke mutuwa. Sannan wanda bai ji bari ba, ya ji hoho. Kusan hakane ta faru da wani magidanci da ya ci amanar matarsa da karuwarsa. Magidancin dan kasar Ingila, …
Wannan wata sabuwa waka ce wanda Saniyo m inuwa yayi rerawa abokantar arziki da Nasiru El-rufai da mai marbata sanusi II. Wanda a ciki zakuji yadda ake yabawa Nasiru El-rufai akan irin yadda ya nunaw…
A rikicin da aka kwasa tsakanin mambobin kungiyar ta’addar Boko Haram da dakarun kasar Nijer a kudu masu gabashin kasar an kashe ‘yan ta’adda 50. Dangane ga bayanan da suka fito daga ma’aikatar lafi…
Kasar Japan ta bayyana cewar su ta bangarensu babu abin dazai hanasu gudanar da gasar guje-guje da tsalle-tsalle daza ayi a babban birnin kasar ta Japan wato Tokyo. Wannan magana ta fitone daga bakin …
Wata Babbar Kotu da ke Ringim a Jihar Jigawa a karkashin Mai shari’a Ahmed Abubakar Kazaure ta daure wani magidanci mai suna Nafi’u mai shekara 39 mazaunin kauyen Dan Kyada da ke kasar Dagacin Muku a …
Rahotanni daga kasar Paraguay sun ce jami’an tsaron kasar sun saki tsohon dan kwallon Brazil Ronaldhinho bayan sun kama shi da laifin shiga kasar da fasfo na jabu. Ronaldinho ya shiga Paraguay ne ta…
Mahukunta a Jamhuriyar Nijar sun dauki wasu sabbin matakai domin hana bullar annobar coronavirus. Matakan sun hada da dakatar da saukar jiragen sama da kuma rufe iyakokin kasa na tsawon makonni biyu…
Shugaban jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya, Adams Oshiomhole ya ce, ya gane kuskurensa dangane da rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar ya kuma kusa raba shi da mukaminsa, kuma yanzu haka a shirye yake ya…
Gidauniyar Attajirin Chinan nan, Jack Ma za ta taimaka wa daukacin kasashen Afrika 54 da kayayyakin yaki da cutar Coronavirus, inda za ta bai wa kowacce kasa a nahiyar kyallayen rufe hanci dubu 100 da…
An kama wadanda ake tuhuma da kashe wasu ‘yan mata uku wadanda dukkansu dalibai ne a Kwalejin Ilimi ta Minna, a daidai lokacin da suke kokarin sayar da sassan jikin ‘yan matan da suka kashe. kamar yad…
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Wata matashiya da bata samu makin da take so ba a jarabawar share fagen shiga jami’a ta JAMB ta kashe kanta. Matashiyar mai suna Zainab ta hallaka kantane bayan …
Hukumomin Najeriya sun dakatar da ayyukan matsugunin da ake ajiye matasa masu hidimar kasa dan basu Horo na kwanaki 21 kamin aikasu inda zasu yi aikin hidimar kasar. Ranar 10 ga watan Maris ne matas…