Hukumar zabe me zaman kanta ta kasa(INEC) ta bayyana cewa zata bude karin rumfunan zabe kamin babban zaben 2023 me zuwa. Jami’in hukumar a jihar Kwara, Attahiru Garba Madami ne ya bayyanawa manema l…
Hukumar zabe me zaman kanta ta kasa(INEC) ta bayyana cewa zata bude karin rumfunan zabe kamin babban zaben 2023 me zuwa. Jami’in hukumar a jihar Kwara, Attahiru Garba Madami ne ya bayyanawa manema l…
Hukumar shige da fice ta fara daukan ma’aikata dan haka gamasu sha’awa sai su ziyarci wannan shafin domin cike ka idoji da kuma sharudan hukumar. A lura Sakamakon wasu yan’ tangarda da aka samu, hukum…
Sabon hoton Sabon sarkin kano, Aminu Ado Bayero kenan da za’a naye na tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi dashi a ofisoshin gwamnatin jihar. © hutudole …
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya bayar da gudummawar naira milyan goma sha biyar ga Kungiyar Izala ta kasa a birnin tarayya Abuja. Gwamnan ya samu wakilcin Marafan Waziri Hon Abdullahi…
Gwamnan jihar Nasarawa da ke Najeriya, Abdullahi Sule, ya ce takwaransa na jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya kira shi a wayar tarho inda ya bukaci ya amince a kai tsohon Sarkin Kano Muhammadu S…
Shehin malamin addinin Islama,Sheikh Sani Yahaya Jingir ya bayyana goyon bayansa ga sauke Sarki Muhammad Sanusi II daga Sarkin Kano. A cikin wani bidiyo da Hadimin gwamnan Kano, Salihu Tanko Yakasai…
Wani Bawan Allah daga jihar Borno ya bayyana dalilin da a ra’ayinshi yasa a yankin Borno da Yobe ba’a samun yawan aurace-auracen mata da yawa da kuma yawan sakin Aure. Ya bayyana hakane a shafinsa n…
Alhaji Auwalu Idi, Maja Siddin Sarkin Kano ya bayyana a wani faifan bidiyo dake ta yawo a shafukan sada zumunta inda aka jiyoshi yana ta Rantsuwa akan cewa duk abinda sarkin Kano ke fada ba gaskiya ba…
Me baiwa shugaban kasa shawara kan shari’a kuma ministan shari’a na kasa,Abubakr Malami ya bayyana cewa bai san iya yawan kudin da tsohon shugaban kasa, Marigayi janar Sani Abacha ya sata ba. Ya bay…
Hukumar agajin gaggawa ta NEMA a Najeriya ta ce akalla mutum 15 suka mutu kuma da dama suka jikkata sakamakon fashewar bututun mai a Legas. Babban jami’in hukumar NEMA Ibrahim Farinloye ya shaida wa…
Wannan wani Maulid ne da ankayi wanda shi dai wannan jarumi daman ba yau ne ba ne ya fara hawan mimbari wajen maulid ba. Wanda kuma a nan zaku fahimci cewa lallai ya samu karuwa mai kyau ga mutane da…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad kenan a wannan hoton nata data haskaka. Tubarkallah. © hutudole …
Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso ta baiwa masoyanta dama a shafinta na Instagram kan su mata tambaya ita kuma zata bada amsa. Daga cikin masu mata tambayarne wani ya…
Da ba dan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya baki akan rikicin dake tsakanin gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da tsohon Sarkin Kano, Sanusi Muhammadu Sanusi II, gwamnan jihar ya riga ya …
Tauraruwar fina-finan Hausa,Nafisa Abdullahi a sakon data aikewa Ali Nuhu na murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta bayyana yanda suka hadu. A cikin sakon data saka a shafukanta na sada zumunta,Nafisa…