Gwamnatin jihar Nasarawa ce ta bamu shawarar kai Sarki Sanusi garin Loko>>Gwamnatin Kano
Gwamnatin jihar Nasarawa ce ta bamu shawarar kai Sarki Sanusi garin Loko>>Gwamnatin Kano

Kwaminishinan sadarwa na jihar Kano,Muhammad Garba yayi karin bayani kan kai Sarki Muhammad Sanusi II da gwamnatin jihar ta sauke garin Loko.   Yace Gwamnan jihar Nasarawa ne ya bayar da shawarar kai …

Read more »

Masu garkuwa da mutane Sun Sace Dalubai 4 a Zamfara
Masu garkuwa da mutane Sun Sace Dalubai 4 a Zamfara

Wadanda ake zargi da masu satar mutane ne a ranar Litinin da daddare sun sace daliban Rufus Giwa Polytechnic guda hudu a kan hanyarsu ta zuwa jihar Zamfara don halatar taron wayar da kai ga masu yiwa …

Read more »

Ministar lafiyar Burtaniya ta kamu da coronavirus-Covid-19
Ministar lafiyar Burtaniya ta kamu da coronavirus-Covid-19

Ministar lafiyar Burtaniya Nadine Dorries ta kamu da cutar Coronavirus. Ministar ta sanar da cewa a yanzu ta killace kanta, yayin da hukumomi ke ta kokarin gano inda takwaso cutar. Ko a ranar Alhamis …

Read more »

Yajin Aiki: Gwamnatin tarayya zata zauna da ASUU
Yajin Aiki: Gwamnatin tarayya zata zauna da ASUU

A jiya ne Gwamnatin Tarayya ta kira shugabannin kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU, da sauran masu ruwa da tsaki zuwa wani taro mai mahimmanci wanda zai gudana a yau don nemo maslaha.   Kiran ya biyo ne …

Read more »

Babu wani abu da zai faru a doran Duniya babu sanin Allah>>Martanin Falalu A. Dorayi kan Sauke Sarki Sanusi
Babu wani abu da zai faru a doran Duniya babu sanin Allah>>Martanin Falalu A. Dorayi kan Sauke Sarki Sanusi

Tauraron me bayar da umarni na fina-finan Hausa kuma Jarumi, Falalu A. Dorayi ya bayyana ra’ayinsa kan sauke Sarki Muhammad Sanusi II daga sarauta.   A sakon da ya rubuta a shafinsa na sada zumunta Fa…

Read more »

Muhadarah!!! Kalli Bidiyo Harkar fina finan Hausa Sana'a ko Yada Fasadi ? - Sheikh Yusuf Musa Asadus sunnah

Wannan watam Muhadarah ce da sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi a ranar Litinin mai taken 'Harkar fina finan Hausa sana'a ce ko yada Fasadi" Yayi wannan Muhadarah irin kan abubuwan da ya faru na ts…

Read more »

Tube Sarki Sanusi II 'umarnin Buhari ne' - Kwankwaso

Tsohon gwamnan Kano, Injiniya Rabi'u Musa Kwankwaso ya dora alhakin tube Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu kan shugaba Muhammadu Buhari. Jigon adawar, ya ce "shugabannin gwamnati na Kano su da ka…

Read more »

Hotuna: Gidan da Sarki Sanusi II zai zauna a Awe, Nasarawa

Gidan Da Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II Zai Zauna A Garin Awe Dake Jihar Nasarawa       © hutudole …

Read more »

Kalli sabuwar Kofar da aka fasawa Sabon Sarkin Kano wadda zai bi ya shiga fada

Bisa Al’adar Masarutar Kano, An Fasa Kofar Da Sabon Sarkin Kano Zai Bi Ya Shiga Masaruta A Yau Da Yamma © hutudole …

Read more »

Rashin tsaro: Gwamnatin Shugaba Buhari tana bukatar addu’o’i>>ji El-Rufai
Rashin tsaro: Gwamnatin Shugaba Buhari tana bukatar addu’o’i>>ji El-Rufai

Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya yi kira ga ‘yan Najeriya, musamman musulmai, da su yi addu’a da gaske don Gwamnatin Tarayya ta shawo kan matsalolin rashin tsaro da kasar ke fuskanta.   El-Ruf…

Read more »

Tarihi Mai Ratsa Zuciya Tun Daga Khalifa Sunusi Zuwa Sunusi II - Abubakar Gumi
Tarihi Mai Ratsa Zuciya Tun Daga Khalifa Sunusi Zuwa Sunusi II - Abubakar Gumi

via …

Read more »

Sabon Zazzafan Bayanin Da Sarki Sunusi II Yayi Bayan Mayar Dashi Awe Ya Dauki Hankula
Sabon Zazzafan Bayanin Da Sarki Sunusi II Yayi Bayan Mayar Dashi Awe Ya Dauki Hankula

via …

Read more »

Sabuwar Wakar Aminu Ala Da Yayiwa Sarki Sunusi II
Sabuwar Wakar Aminu Ala Da Yayiwa Sarki Sunusi II

via …

Read more »

Sabon Comedy Mazaje Da Aliartwork Na Wakar Nazeeru Kan Cire Sarki Sunusi II
Sabon Comedy Mazaje Da Aliartwork Na Wakar Nazeeru Kan Cire Sarki Sunusi II

via …

Read more »

Somin tabin barazanar annobar Coronavirus muka gani>>shugaban Faransa,Macron
Somin tabin barazanar annobar Coronavirus muka gani>>shugaban Faransa,Macron

Shugaban Faransa Emmanuel Macron yayi gargadin cewar barazanar da kasar ke fuskanta daga annobar murar Coronavirus somin tabi ne kawai.   Shugaba Macron yayi gargadin ne bayan da ma’aikatar lafiyar ka…

Read more »
 
Top