Kalli Bidiyo ! Dan Majalisa Marar Tsoro Ya Tona Asirin Gaskiyar Dalilan Da Suka Sa Aka Tsige Sunusi Lamido Wannan shine dalilin da sunka sanya gwamnatin ganduje ta tsige sarki sanusi lamidu II dag k…
Kalli Bidiyon Jawabi Mai Ratsa Zuciya Da Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II Ya Yi Akan Tsige Shi Da Gwamnatin Jihar Kano Ta Yi Wannan shine jawabin farko da sanusi lamido sanusi ya yi na farko ak…
Sarkin Kano da gwamnatin jihar Kano ta tsige,Muhammad Sanusi na II a karin farko yayi magana inda yace ya amince da hukuncin Allah. Sarki Sanusi ya bayyana godiyarshi ga jama’ar jihar Kano inda kuma…
ANA ZARGIN SADIYA KABALA DA AUREN BOGI Idan masu bibiyar mu basu manta ba, a ranar Lahadin da ta gabata ne muka kawo maku labarin auren jarumar Finafinan Hausa mai suna Sadiya Ahmad Kabala. Inda m…
Ma gidancin mai kimanin shekaru 44, a ranar litinin ya nemi da kotun sauraran kararraki dake legas, data kashe auransu bisa zargin daya kewa matarsa tana holewarta da wani jami’in dan sanda. Wadda a…
Biyo bayan cire rawanin Sarkin Kano Sunusi na biyu, martani da ga ko Ina ke futowa, kamar abunnan da Hausawa ke cewa, (Kiris Ake Jira). Domin kuwa martanin tsohon mai taimakawa tsohon shugan Kasa Jo…
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya baiyana batun sauke tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi a matsayin ‘alheri’ da mara kyau ‘. A cikin wata wasika, inda ya yi magana da Sanus…
Da a Gurin Sarkin Kano,Muhammad Sanusi II da gwamnatin Kano ta tsige ranar Litinin, watau Adam Lamido Sanusi ya mayar da martani akan sauke mahaifin nasa daga kan karagar Mulki. A wani Rubutu da yay…
Tauraron mawakin Hausa kuma Sarkin Wakar Sarkin Kano a zamanin Sarki Sanusi II, Nazir Ahmad Sarkin Waka kenan inda ya mayar da martani akan tsige Sarki Sanusi ta shafinshi na sada zumunta. Nazir ya …
Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II Tuni ya sauka a Jihar Nasarawa inda aka kaishi domin samun Mafaka bayan tsigeshi daga mukaminshi da Gwamnatin Kano ta yi. Wannan bidiyon na kasa,ya nuna yanda Sarki S…
Tauraron mawaki,Deezell ya bayyana rashin jin dadinshi kan tsige sarki,Muhammad Sanusi na II da gwamnatin jihar Kano ta yi a Ranar Litinin. A sakon daya fitar ta shafinshi na sada zumunta, Deezell y…
Tauraron mawaki,Ibrahim Rufai da aka fi sani da Deezell ya saka hoton aurensa tare da wasu abokanshi da suka haskaka. Masoyanshi da dama sun yaba da hoton. Saidai an samu wata data kasa Hadiye mai…