Fitacciyar jarumar nan ta masana'antar Nollywood, Tonto Dikeh tace tana mamakin Inda mahaifinta yake lokacin da Otedola da Dangote ke tara dukiya - Jarumar ta wallafa hakan ne a shafinta na Instagram…
Fitacciyar jarumar nan ta masana'antar Nollywood, Tonto Dikeh tace tana mamakin Inda mahaifinta yake lokacin da Otedola da Dangote ke tara dukiya - Jarumar ta wallafa hakan ne a shafinta na Instagram…
1)Garin Zogale 2)Qwaro 3)Man kadanya 4)Man shanu 5)Man xogale Zakihadasu waje daya ki cakudasu ki barsu su hade jikinsu in matar aure ce wacce…
Northflix ta ruwaito,Daya daga cikin fitattun jarumai mata da su ke jan zaren su a cikin masana'antar finafinai ta kannywood mai suna Fati Abubakar Wacce aka fi sani da Fati Shu'uma, ta bayyana harka…
Northflix ta Ruwaito Babbar kotun Gwamnatin tarayya mai lamba 2 dake Kano wadda mai Shari'a O, A, Oguata ya ke jagoranta, a ranar juma'ar da ta gabata ne ta kori karar da Amina Amal ta shigar a gaban…
بسم الله الرحمن الرحيم. 🌹Yaku Yan uwana Mata masu daraja, ba komai yasa mafi yawa rubutuna yafi laqantuwa daku ba sai don kune cigaban wannan alummar, tabbas idan mata suka gyaru to alummar cikinsu …
Northflix ya ruwaito,Maryam Bukar Daya da ga cikin yara matan da ake alfahari da su a Arewacin Najeriya ta fannin kokarin yada da’awar addinin musulunci cikin harshen turanci ta hanyar zantukan azanc…
Daya daga cikin Dattawan da suka kafa masana'antar fina finai ta kannywood, Dan'azumi Baba Cediyar yangurasa wanda aka fi sani da Kamaye a cikin shirin Dadin kowa na tashar Arewa24 Northflix ta ruwa…
The Fast Rising northern artist LaraBeey Drops new hit banger Called Antashi. Featuring The King Of The North The JonSnow The Arewa Heavyweight Rapper ClassiQ Arewa Mafia update Your musical playlist…
Wanka shine gamai dukkan jiki da ruwa tare da cuɗawa, Musulunci addinin tsarki ne da tsafta da ado da kwalliya, Allah ya ce yana son masu tuba da masu tsarki Manzon Allah saw yace : Tsarki shine rabi…
Bayan wata magana da fitaccen mawakin nan na kasar Amurka T.I yayi na cewa duk shekara yana daukar 'yarsa ya kai likitoci su duba masa budurcinta Legit na ruwaito. - Fitacciyar jarumar nan ta masana'…
Anyi rabon gadon marigayin jarumin barkwancin nan, Rabilu Musa dan Ibro - An raba gadon ne bayan da yayi shekaru biyar da kwanta dama sakamakon ciwon hanta da yayi ta fama da shi - Marigayin ya rasu …
SIFFAR WANKAN JANABA بسم الله الرحمن الرحيم Tambaya: Yaya ake yin wankan janaba? Amsa: Wankan janaba tana da siffofi guda biyu; (1) Yanayi da ke isarwa na wajibi, (2) Da kuma siffa cikakkiya ta must…
Yadda macen da ta haihu xata gyara kanta da kuma yan'mata da suka bude kafin ashiga daga ciki. 1)Garin Zogale 2)Qwaro 3)Man kadanya 4)Man …
Sanannen mahaddaccin Al- Ƙur'ani na kungiyar Izala Alaramma Ahmad Suleiman, ya bayyana cewar gayyatar da Uwargidan Shugaban kasa A'isha Buhari ta yi wa Malamai zuwa fadar shugaban kasa, gayyata ne ak…
Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin Rariya a Facebook, Uwargidan shugaban kasa, Aisha Muhammadu Buhari ta gudanar da taron Maulidin Manzon Allah S.A.W tare da yi wa ƙasa addu'a. An gudanar da…